Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
IMG 224531 171026 1792273550656
Labarai

KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA YAMMA

Posted onOctober 17, 2026
IMG 222223 171026 1792272158931
Labarai

RC SKIPPERS DA ƘUNGIYOYIN MOTSA JIKI SUN HADA GWIWA A ZIYARAR MUSAMMAN ZUWA EXTRA LARGE FITNESS

Posted onOctober 17, 2026
IMG 130754 171026 1792238883094
Labarai

KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN LABARAN KANO, JIHOHIN NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA SAFE

Posted onOctober 17, 2026

LATEST POSTS

IMG 224531 171026 1792273550656

KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA YAMMA

Posted onOctober 17, 2026 Labarai
IMG 222223 171026 1792272158931

RC SKIPPERS DA ƘUNGIYOYIN MOTSA JIKI SUN HADA GWIWA A ZIYARAR MUSAMMAN ZUWA EXTRA LARGE FITNESS

Posted onOctober 17, 2026 Labarai
IMG 130754 171026 1792238883094

KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN LABARAN KANO, JIHOHIN NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA SAFE

Posted onOctober 17, 2026 Labarai
IMG 103746 171026 1792229877162

ABIN KOYI DAGA SAHABBAI ﷺ ABU QATADA AL-ANSARI (RA) SAHABI NA 39:

Posted onOctober 17, 2026 Labarai
IMG 170144 161026 1792166515388
Labarai

Daga Mai Wanke Motoci Zuwa Matashin Ɗan Kasuwa a Duniyar Kasuwancin Motoci ta Intanet

Tarihin jajircewa, gaskiya, aiki tuƙuru, riƙon amana da hangen nesa. ZAKI MOTORS KANO NIG. LTD kamfani ne na kasuwancin motoci ta Intanet, mallakar matashin ɗan …

By Alfijir Labarai kano
Posted onOctober 16, 2026October 16, 2026
IMG 162244 161026 1792164172484
Labarai

UWAR JIKI: PRIMARY HEALTHCARE A JIHAR KANO: MA’AIKATAN LAFIYA A KANO: SABON ƊAUKAR MA’AIKATA 2,037 DA SHIRIN RAGE GIBI

Posted onOctober 16, 2026

UWAR JIKI: PRIMARY HEALTHCARE A JIHAR KANO — 2026 FITOWA TA 5 Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai GABATARWA Samun isassun ma’aikatan lafiya na daga …

IMG 155150 161026 1792162383939
Labarai

HALIN MATATUN NNPCL: INA AKA KWANA DA SHIRIN SAKE FARFAƊO DA MATATUN FATAKWAL DA WARRI?

Posted onOctober 16, 2026

HALIN DA AKE CIKI A NNPCL DA FANNIN MAN FETUR A NAJERIYA — 2026 Fitowa ta 5 Gabatarwa Matatun man fetur mallakar kamfanin man fetur …

IMG 150721 161026 1792159650730
Labarai

SHUGABAN RAUDAH YA JA HANKALIN MANIYYATA KAN SHARUƊƊAN MULTIPLE ENTRY VISA, YA BAYYANA KUNSHIN UMRAH NA NUWAMBA 2026

Posted onOctober 16, 2026

SHUGABAN RAUDAH TRAVEL &TOUR   Shugaban kamfanin RAUDAH Travels & Tours Ltd., Alhaji Umar Abdulhadi Al-Futi, ya ja hankalin masu shirin tafiya Saudiyya kan muhimmancin …

IMG 132925 161026 1792153782848
Labarai

HALIN DA NAIRA TAKE CIKI A KASUWAR CANJIN KUƊADEN WAJE A ABUJA

Posted onOctober 16, 2026

ABUJA Alfijir Labarai ta duba sabon jadawalin farashin kuɗaden ƙasashen waje da Bani Mbaka Bureau de Change ta Abuja ta wallafa, wanda ke ɗauke da …

IMG 115818 161026 1792148308008
Lafiya

SAUDIYYA TA SANAR DA SABUWAR BIZAR UMRAH MAI INGANCIN SHEKARA GUDA: ABIN DA MANIYYATA YA KAMATA SU SANI

Posted onOctober 16, 2026

RAUDAH TRAVEL &TOUR Gabatarwa Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta sanar da ƙaddamar da sabuwar bizar Umrah mai damar shiga ƙasar sau da dama, …

IMG 113832 161026 1792147123941
Labarai

KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN LABARAN KANO, JIHOHIN NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA SAFE: Juma’a, 16 Oktoba 2026

Posted onOctober 16, 2026

KANO   1. AN KAMA MUTANE BIYU DA AKE ZARGI DA CIRE ƘARFEN KATANGAR GADAR KOFAR NASARAWA   Hukumar Tsaron Kano ta kama Abba Aminu, …

IMG 094137 161026 1792140104109
Labarai

ABIN KOYI DAGA SAHABBAI ABU SA’ID AL-KHUDRI (RA) SAHABI NA 38:

Posted onOctober 16, 2026

ABIN KOYI DAGA SAHABBAI DARASIN YAU: GYARA KUSKURE CIKIN HIKIMA, ILIMI DA IKO Wanene Abu Sa’id Al-Khudri (RA)? Abu Sa’id Al-Khudri (RA), wanda sunansa Sa’id …

IMG 215729 151026 1792097860404
Labarai

RANAR ƊALIBAI TA DUNIYA 2026: TAJU JUMP ROPES AND MORE TA JADDAƊA MUHIMMANCIN ILIMI, MOTSA JIKI DA MAKOMA MAI KYAU

Posted onOctober 15, 2026

RANAR ƊALIBAI TA DUNIYA 2026: Alfijir Labarai ta gabatar da saƙon taya ɗalibai murna daga kamfanin TAJU Jump Ropes and More, tare da jaddada muhimmancin …

IMG 203815 151026 1792093110744
Labarai

KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN LABARAN KANO, JIHOHIN NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA YAMMA

Posted onOctober 15, 2026

KANO   1. FAƊAƊA MADATSAR TIGA: AN SHIRYA SAMAR DA WUTAR LANTARKI MAI ƘARFIN MEGAWAT 10   Aikin faɗaɗa Madatsar Tiga a Kano an tsara …

IMG 134321 151026 1792068215309
Labarai

JANAR SANI ABACHA: KISHIN ƘASA, GUDUMMAWAR NAJERIYA A AFRIKA DA RASUWARSA

Posted onOctober 15, 2026

KOWA YA TUNA BARA! — FITOWA TA 20 Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai Gabatarwa Tarihin ƙasa ba ya cika idan aka rubuta abubuwan da …

IMG 075641 151026 1792047420564
Labarai

ABIN KOYI DAGA SAHABBAI ﷺ  UBADA BN AS-SAMIT (RA) SAHABI NA 37

Posted onOctober 15, 2026

DARASIN YAU: GASKIYA, AMANA DA CIKA ALKAWARI Ubada bn As-Samit (RA) yana daga cikin fitattun Sahabban Manzon Allah ﷺ. Ya halarci Yaƙin Badar, kuma yana …

IMG 225305 141026 1792014792470
Labarai

KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN LABARAN KANO, JIHOHIN NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA YAMMA

Posted onOctober 14, 2026October 14, 2026

KANO   1. Gwamnatin Kano na sa ran samun ₦90m a shekara daga wuraren shakatawa huɗu   Gwamnatin Kano ta ce tana sa ran kuɗaɗen …

IMG 205818 141026 1792007904335
Labarai

KANO A ZAMANIN ABACHA: HANYOYI, GIDAJE, NOMA DA WADATAR ABINCI — ME HUJJOJI SUKA TABBATAR?

Posted onOctober 14, 2026

KANO Rahoton bincike na musamman A wannan fitowa ta 19 ta shirin KOWA YA TUNA BARA!, Alfijir Labarai ta binciki wasu ayyukan more rayuwa da …

IMG 194408 141026 1792003455095
Labarai

NAFDAC TA GANO WURARE SAMA DA 20 DA AKE ZARGI DA ƘERA BARASA NA JABU A LAGOS, TA KWACE KAYAYYAKI NA FIYE DA N2BN

Posted onOctober 14, 2026

TABA KA LASHE — DAGA NAFDAC GABATARWA Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) ta sanar da gano wurare sama da 20 …

IMG 185003 141026 1792000212122
Labarai

MANYAN LABARAN HUKUMOMIN TSARON NAJERIYA DA AYYUKAN HUKUMAR EFCC

Posted onOctober 14, 2026

FITOWA TA MUSAMMAN — LARABA, 14 GA OKTOBA, 2026   1. HEDIKKWATAR TSARO: AN KASHE ’YAN TA’ADDA 36, AN CETO MUTANE 50   Hedikwatar Tsaro …

IMG 170258 141026 1791993804591
Labarai

HALIN DA NAIRA TAKE CIKI A KASUWAR CANJIN KUƊADEN WAJE A KANO A YAU LARABA 

Posted onOctober 14, 2026

Alfijir Labarai ta tattaro bayanan farashin kuɗaden ƙasashen waje daga Wapa Forex Market da ke Kano, domin sanar da masu karatu yadda kasuwar canjin kuɗade …

IMG 111704 141026 1791973039849
Labarai

KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN LABARAN KANO, JIHOHIN NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA SAFE

Posted onOctober 14, 2026

KANO   1. Gwamnatin Kano ta ce ayyuka 80 daga cikin 106 sun kai matakin kammalawa   Gwamnatin Kano ta bayyana cewa ayyuka 80 daga …

IMG 094647 141026 1791967615247
Labarai

ABIN KOYI DAGA SAHABBAI ﷺ USAMA BN ZAYD (RA) SAHABI NA 36

Posted onOctober 14, 2026

DARASIN YAU: CANCANTAR JAGORANCI, GASKIYA DA ADALCI Usama bn Zayd (RA) yana daga cikin Sahabban da Manzon Allah ﷺ yake ƙauna sosai. Mahaifinsa shi ne …

IMG 212940 131026 1791923393789
Labarai

NCC ZA TA KATSE WA WASU WAYOYI SADARWA A NAJERIYA? ABIN DA MASU AMFANI SUKE BUKATAR SANI

Posted onOctober 13, 2026

NCC Hukumar Kula da Kamfanonin Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta fara aiwatar da tsarin tantance wayoyin hannu da sauran na’urorin da ke amfani da layukan …

Posts pagination

1 2 3 … 377 ›
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab