Labarai 1. KANO: ’YAN SANDAN JIHOHI SUN GARGAƊI KAFafen YAƊA LABARAI KAN LABARAN ZAƁE Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kano, Ibrahim Adamu Bakori, ya …
Labarai 1. KANO: ’YAN SANDAN JIHOHI SUN GARGAƊI KAFafen YAƊA LABARAI KAN LABARAN ZAƁE Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kano, Ibrahim Adamu Bakori, ya …
Training Training din ya mayar da hankali kan tsalle da igiya, motsa jiki tare da ƙarfafa zumunci da haɗin kai tsakanin masu sha’awar motsa jiki. …
KANO 1. ’YAN SANDA SUN CE AN CETO MUTANE BIYU, AN KWATO NAIRA MILIYAN 10 NA FANSAR GARKUWA Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta sanar da …
ABIN KOYI DAGA SAHABBAI ﷺ SAHABI NA 39: ABU QATADA AL-ANSARI (RA) DARASIN YAU: ƘWAREWA, JARUMTA DA AMFANI DA BAIWA WAJEN ALHERI Wanene Abu …
Tarihin jajircewa, gaskiya, aiki tuƙuru, riƙon amana da hangen nesa. ZAKI MOTORS KANO NIG. LTD kamfani ne na kasuwancin motoci ta Intanet, mallakar matashin ɗan …
UWAR JIKI: PRIMARY HEALTHCARE A JIHAR KANO — 2026 FITOWA TA 5 Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai GABATARWA Samun isassun ma’aikatan lafiya na daga …
HALIN DA AKE CIKI A NNPCL DA FANNIN MAN FETUR A NAJERIYA — 2026 Fitowa ta 5 Gabatarwa Matatun man fetur mallakar kamfanin man fetur …
SHUGABAN RAUDAH TRAVEL &TOUR Shugaban kamfanin RAUDAH Travels & Tours Ltd., Alhaji Umar Abdulhadi Al-Futi, ya ja hankalin masu shirin tafiya Saudiyya kan muhimmancin …
ABUJA Alfijir Labarai ta duba sabon jadawalin farashin kuɗaden ƙasashen waje da Bani Mbaka Bureau de Change ta Abuja ta wallafa, wanda ke ɗauke da …
KANO 1. AN KAMA MUTANE BIYU DA AKE ZARGI DA CIRE ƘARFEN KATANGAR GADAR KOFAR NASARAWA Hukumar Tsaron Kano ta kama Abba Aminu, …
ABIN KOYI DAGA SAHABBAI DARASIN YAU: GYARA KUSKURE CIKIN HIKIMA, ILIMI DA IKO Wanene Abu Sa’id Al-Khudri (RA)? Abu Sa’id Al-Khudri (RA), wanda sunansa Sa’id …
RANAR ƊALIBAI TA DUNIYA 2026: Alfijir Labarai ta gabatar da saƙon taya ɗalibai murna daga kamfanin TAJU Jump Ropes and More, tare da jaddada muhimmancin …
KANO 1. FAƊAƊA MADATSAR TIGA: AN SHIRYA SAMAR DA WUTAR LANTARKI MAI ƘARFIN MEGAWAT 10 Aikin faɗaɗa Madatsar Tiga a Kano an tsara …
KOWA YA TUNA BARA! — FITOWA TA 20 Bincike na Musamman daga Alfijir Labarai Gabatarwa Tarihin ƙasa ba ya cika idan aka rubuta abubuwan da …
DARASIN YAU: GASKIYA, AMANA DA CIKA ALKAWARI Ubada bn As-Samit (RA) yana daga cikin fitattun Sahabban Manzon Allah ﷺ. Ya halarci Yaƙin Badar, kuma yana …
KANO 1. Gwamnatin Kano na sa ran samun ₦90m a shekara daga wuraren shakatawa huɗu Gwamnatin Kano ta ce tana sa ran kuɗaɗen …
KANO Rahoton bincike na musamman A wannan fitowa ta 19 ta shirin KOWA YA TUNA BARA!, Alfijir Labarai ta binciki wasu ayyukan more rayuwa da …
TABA KA LASHE — DAGA NAFDAC GABATARWA Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) ta sanar da gano wurare sama da 20 …
FITOWA TA MUSAMMAN — LARABA, 14 GA OKTOBA, 2026 1. HEDIKKWATAR TSARO: AN KASHE ’YAN TA’ADDA 36, AN CETO MUTANE 50 Hedikwatar Tsaro …