Domin cika alkawuran da yayi yayin yakin neman zabensa na tabbatar wa da mutane sahihancin a harkokin gwamnatinsa.
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanar da nada karin masu ba da shawara na musamman guda goma.
Gwamnan ya bayyana sunayen mutane kamar haka a cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar a ranar Litinin.
Gasu kamar haka :-
- Hon. Garba Dirbunde, Special Adviser, Local Government Affairs
- Hon. Wakili Aliyu Garko, Special Adviser, Diaspora Matters
- Air Commodore Yusha’u Salisu Tudunwada Wada, Rtd. Special Adviser, Joint Security Services
- Hon. Musa Ado Tsamiya, Special Adviser, Drainages
- Gwani Musa Falaki, Special Adviser, Religious Affairs II
- Dr. Sulaiman Wali Sani Mni, Special Adviser, Civil Service Matters
- Prof. Auwalu Arzai, Special Adviser, Higher Education
- Hon. Ahmad Sawaba, Special Adviser, Wildlife Conservation
- Alh. Tajuddeen Gambo, Special Adviser, Education
- Hon. Baba Abubakar Umar, Special Adviser Private and Voluntary Schools
Ya kuma tabbatar da nadin sun kasance bisa cancanta, aminci da jajircewa wajen yi wa mutanen jihar Kano hidima.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/BW0j8s7exuQ7ojpyCVMtfI
