Alfijir Labarai ta tattaro sabbin bayanan farashin kuɗaden ƙasashen waje daga jadawalin Bani Mbaka Bureau de Change da ke Abuja, wanda aka fitar a yau, Litinin 19 Oktoba 2026.
Jadawalin ya ƙunshi farashin dala, yuro, fam sterling da wasu kuɗaden ƙasashen duniya da ake amfani da su wajen cinikayya da hada-hadar kuɗi.
1. 🇺🇸 DALA AMURKA — USD
– Ma’amalar dala $100,000 ko sama da haka: ₦1,367
– Ma’amalar dala ƙasa da $100,000: ₦1,369
2. 🇪🇺 YURO — EUR
– ₦1,538
3. 🇬🇧 FAN STERLING — GBP
– ₦1,826
4. 🇨🇦 DALA NA KANADA — CAD
– ₦1,025.03
5. 🇨🇳 YUAN NA CHINA — RMB
– ₦207
6. 🇬🇭 CEDI NA GHANA — GHS
– ₦128.60
7. 🇮🇳 RUPEE NA INDIA — INR
– ₦26.40
8. 🇦🇪 DIRHAM NA HAƊAƊƊIYAR ƘASASHE ƘUNGIYAR LARABAWA — AED
– ₦394
9. 🇿🇦 RAND NA AFRIKA TA KUDU — ZAR
– ₦92.01
10. 🇪🇬 FAMIN MASAR — EGP
– ₦28
11. 🇰🇪 SHILLING NA KENYA — KES
– ₦14.89
12. 🌍 CFA FRANC — XAF
– ₦6.45
13. 🌍 CFA FRANC — XOF
– ₦6.43
MUHIMMIN BAYANI
Farashin kuɗaden waje na iya bambanta bisa dillali, lokacin ciniki da yawan kuɗin da ake musayarwa. Wannan rahoto yana bayyana bayanan da kamfanin ya wallafa ne, ba tabbacin cewa duk dillalai a Abuja suna amfani da farashi iri ɗaya ba.
ALFIJIR LABARAI ZA TA CI GABA DA BIBIYAR KASUWAR
Alfijir Labarai za ta ci gaba da bibiyar sauye-sauyen farashin kuɗaden waje domin samar wa masu karatu bayanai masu amfani kan kasuwa da harkokin kuɗi.
KU BI ALFIJIR LABARAI
Ku kasance tare da Alfijir Labarai / Alfijir News domin samun sahihan labarai, rahotanni, bincike da muhimman bayanai daga Kano, Najeriya da duniya.
TUNTUƁA DA HAƊIN GWIWA
Kira/WhatsApp: +234 803 207 7835
KAFAFEFENMU
X: https://twitter.com/Musabestseller?s=09
Facebook: https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
Threads: https://www.threads.net/@alfijirlabarai
YouTube: https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Instagram: https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f
ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES
Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce
© 2026 Alfijir Labarai Media Services
