Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

Screenshot 20240302 001733 com.facebook.katana edit 3844162523371
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Ta Leko! Gwamnatin Najeriya Ta Dakatar Da Shirin Baiwa Ɗalibai Bashi

Posted onMarch 13, 2024March 13, 2024

Gwamnatin tarayya Najeriya ta dakatar da kaddamar da shirin bayar da lamuni na daliban Najeriya har sai baba tagani. Alfijir labarai ta rawaito Akintunde Sawyer, …

Screenshot 20221010 000910 com.facebook.katana edit 30872921640601
Labarai, Yan Bindiga

Ƴan Bindiga Sun Sake Sace Mutune 61 A Ƙauyen Buda Na Jihar Kaduna’

Posted onMarch 13, 2024March 13, 2024

Aƙalla mutum 61 ƴan bindiga suka sace a wani ƙauye da ke Jihar Kaduna a Nijeriya, kwanaki kaɗan bayan sace ɗalibai kusan 300 daga wata …

Screenshot 20240312 221118 com.facebook.katana edit 2751549873537
Hukumar Hisba, Labarai

Hisbah Ta Kama Mutane 14 Bisa Zargin Karuwanci Da Sayar Da Miyagun Ƙwayoyi

Posted onMarch 12, 2024March 12, 2024

Rundunar Hisbah ta jihar Yobe ta kama wasu mutane 14 da ake zargi da laifin karuwanci da safarar miyagun kwayoyi. Alfijir labarai ta rawaito Yusuf …

FB IMG 1710267495905
Labarai

Ramadan: President Tinubu Appeals To Nigerians To Pray For Peace, Stability

Posted onMarch 12, 2024March 12, 2024

President Bola Tinubu joined the Muslim faithful at the State House mosque for the Ramadan Tafsir (explanation of the Holy Qur’an) on Tuesday, appealing to …

FB IMG 1710252556673
Labarai, Majalisar Dattijai

Ana Wata! Rikici Ya Barke A Majalisar Dattijan Najeriya

Posted onMarch 12, 2024March 12, 2024

Hayaniya ta kaure a zauren Majalisar Dattijai yayin da sanatoci ke muhawara kan zargin cushe a cikin kasafin kuɗin ƙasar, wanda shugaban ƙungiyar sanatocin arewa, …

IMG 20240202 194808
Kotu, Labarai

Cin Amana! Kotu Ta Tisa Keyar Wani Hadimin Tsohon Gwamnan Gidan Gyaran Hali.

Posted onMarch 12, 2024March 12, 2024

Kotun Majistare ta Yaba, a ranar Litinin, ta bayar da umarnin tsare wani Victor Abayomi, mai dafa abinci ga tsohon gwamnan jihar Legas, Akinwunmi Ambode, …

FB IMG 1710198919187
Labarai, Majalisar Dattijai

Wata Sabuwa! An Kafa Kwamitin Da Zai Binciki Yadda Shugaba Buhari Yayi Amfani Da Naira Tiriliyan 30.

Posted onMarch 12, 2024March 12, 2024

An Kaddamar Da kwamitin Wucin Gadi Dazai Binciki Yadda Shugaba Buhari Yayi Amfani Da Naira Tiriliyan 30. Alfijir labarai ta rawaito majilisar wakilai ce ta …

FB IMG 1710173434944
Labarai, Lafiya

Kasar Burtaniya Ta Haramtawa Ma’aikatan Lafiyar Najeriya Kawo ‘Yan Uwansu

Posted onMarch 11, 2024March 11, 2024

Hukumomin Burtaniya sun haramta wa ma’aikatan kiwon lafiya shigo da ya uwansu da makusantan su kasar. Alfijir labarai ta rawaito Ofishin cikin gida na Burtaniya …

IMG 20240221 102737
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau Litinin

Posted onMarch 11, 2024March 11, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1590/ …

FB IMG 1710170670221
Labarai, Tiktok

Tirka-Tirka! Shugaban Kasar Amurka ya ci alwashin soke TikTok a ƙasar

Posted onMarch 11, 2024March 11, 2024

Shugaban Kasar Amurka, Joe Biden ya ce zai rattaba hannu kan dokar da za ta soke amfani da manhajar TikTok a ƙasar. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1710165121570
Labarai, Ramadan kareem

Sakon Watan Ramadan Daga Bakin Dan Adalan Mubi Alh Musa Jidda

Posted onMarch 11, 2024March 11, 2024

Alh Musa Jidda Dan Adalan Mudi na yiwa daukacin al’ummar musulmin duniya baki daya murnar zagayowar watan Ramadan watan falala. Dan Adalan Mubi yayi kira …

Screenshot 20240311 124203 com.facebook.katana edit 1749237607544
Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Shawarci Masu Hannu Da Shuni Musamman A Ramadan

Posted onMarch 11, 2024March 11, 2024

Shugaba kasa, Bola Tinubu, ya bukaci masu hannu da shuni da su taimaka wa marasa galihu a cikin al’umma domin rage musu radadin da suke …

IMG 20240311 WA0047
Labarai

Falalar Ramadan! Gwamna Ya Bawa Ma’aikatan Jihar Rabin Albashinsu Kyauta

Posted onMarch 11, 2024March 11, 2024

Muna matukar son ganin farin Ciki da walwala a fuskokin al’ummar jaharmu Mai albarka. Alfijir labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Sokoto Alhaji Ahmad Aliyu Sokoto …

FB IMG 1710101245933
Addini, Labarai

Labari Mai Dadi! An ga watan azumin Ramadan a Najeriya

Posted onMarch 10, 2024March 10, 2024

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III ya sanar da ganin watan azumin Ramadana a Najeriya. Hakan na nufin gobe Litinin za ta kasance …

Screenshot 20240310 202916 com.android.chrome edit 3103182815671
Gobara, Labarai

Ibtila’i! Gobara Ta Tashi A Tashar Lantarki Ta Ɗan Agundi A Kano

Posted onMarch 10, 2024March 10, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar rarraba hasken wutar lantarki ta shiyyar Kano (TCN) ta tabbatar da tashin gobara a tasharta  dake unguwar Ɗan Agundi a …

FB IMG 1710086935679
Labarai, Saudiyya

Da Dumi Duminsa! An Ga Watan Ramadan A Kasar Saudiyya

Posted onMarch 10, 2024March 10, 2024

Hakan na zuwa ne bayan watan Sha’aban ya cika kwana 29, inda dama watannin Musulunci ba sa wuce kwana 29 zuwa 30. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1710085230424
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Kalaman Abba Hikima Akan Gwamna Abba Sun Tada Kura A Dandalin Sada Zumunta

Posted onMarch 10, 2024March 10, 2024

Shahararren lauyan nan Barr. Abba Hikima fagge yayi wasu kalamai da safiyar wannan rana ta lahadi , kalaman da suka tada hazo a shafukan sada …

FB IMG 1710082379852
Kannywood, Labarai

Hukumar Tace Fina-finai Ta Bada Umarnin Kulle Gidajen Galar Dake Fadin Jahar Kano

Posted onMarch 10, 2024March 10, 2024

A shirye-shiryen ta na shigowar watan Azumin Ramadana, Hukumar tace Fina-finai da Dab’i ta jahar Kano ta bada umarnin kulle dukkannin gidajen Galar dake fadin …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Lahadi 10/03/2024 CE – 29/08/1445AH

Posted onMarch 10, 2024March 10, 2024

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin Tarayya tace ta ɗau alwashin ceto mata da kuma ɗalibai da ƴan bindiga suka sace. Yan majalisun arewacin Najeriya sun …

Screenshot 20240310 104214 com.facebook.katana edit 12841615450644
Hadari, Labarai

Mutane 5 Sun Mutu 7 Sun Jikkata A Wani Hatsarin Mota Da Ya Rutsa Da Su

Posted onMarch 10, 2024March 10, 2024

An tabbatar da mutuwar mutane biyar yayin da wasu bakwai suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Ore-Lagos a ranar Asabar. …

Posts pagination

‹ 1 … 142 143 144 145 146 … 347 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab