Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 20240131 WA0052
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Yadda a kwanaki 100, VON ta farfaɗo, ci gaba ya bayyana da kuma fatan fin haka nan gaba — Daga Jibrin Baba Ndace

Posted onJanuary 31, 2024January 31, 2024

A zafin ranar 29 ga watan Oktoba, 2023 ne aka samu wani canji na alheri da ya lulluɓe harabar Voice of Nigeria (VON) mai cike …

FB IMG 1706653566823
EFCC, Labarai

Just In How Bafarawa Diverted N4.6bn from ONSA – Witness

Posted onJanuary 30, 2024January 30, 2024

A Second Prosecution Witness, PW2, in the trial of a former governor of Sokoto State Attahiru Bafarawa, Kassim Yusuf, on Tuesday, January 30, 2024, recounted …

IMG 20240125 232334
APC, Labarai

APC ta magantu Kan masu neman kujerar shugabancin Jam’iyyar

Posted onJanuary 30, 2024January 30, 2024

Shugabancin jam’iyyar APC ( All Progressives Congress), wadda ke mulki a Najeriya, ya yi gargadi ga magoya bayan tsohon gwamnan jihar Kogi na baya-bayan nan, …

IMG 20240111 105954
CBN, Labarai

Ma’aikatan CBN 1,500 za su fara aiki bayan maida wani sashen bankin zuwa Legas

Posted onJanuary 30, 2024January 30, 2024

Akalla ma’aikatan babban bankin Najeriya, CBN, 1,500 ne za su koma aiki a ofishin bankin na Legas a ranar Juma’a mai zuwa, bayan canjin wajen …

📸Umar Abdullahi Ganduje
Ganduje, Labarai

Wata Sabuwar! Ana Shirin Tsige Ganduje Daga Shugabancin APC

Posted onJanuary 30, 2024January 30, 2024

Alamomi masu karfi sun bayyana kan yunkurin tsige Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa, Abdullahi Ganduje, daga kujerarsa. Alfijir labarai ta rawaito majiyoyi sun ce wasu …

IMG 20231218 003430
Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Zai Rantsar Da Kwamitin Karin Albashi

Posted onJanuary 30, 2024January 30, 2024

Kungiyar Kwadago na neman gwamnati ta kara mafi karancin albashi zuwa N200,000. Alfijir labarai ta rawaito yau Talata Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai rantsar …

📸Alfijir Labarai
Labarai

Babbar Magana Wani Lakcara Yayi Sanadin Daliba Ta Kashe Kanta

Posted onJanuary 29, 2024January 29, 2024

Wata dalibar Kwalejin Kimiyya  da Kere-Kere ta Tarayya da ke Mubi, Jihar Adamawa ta kashe kanta sakamakon rabuwa da saurayinta. Dalibar mai shekara 24 tana karatun aikin …

FB IMG 1706034288324
Kotu, Labarai

Yadda Ta Kasance A Shari’ar Dan bilki Kwamanda A Yau Litinin

Posted onJanuary 29, 2024January 29, 2024

An koma da Danbalki kwamanda Zuwa gidan Kurkuku Sakamakon Alƙalin da ke shari’ar bashi da lafiya saboda haka ba zai iya sauraren karar ba a …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kara Tashin Gauron Zabi A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onJanuary 29, 2024January 29, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   Dollar zuwa Naira Siya = 1445 …

ALFIJIR 1
Labarai, Lafiya

Kungiyar likitocin Asibitin kwararru na Murtala Muhammad ta umarci mambobinta su dakatar da aiki nan take

Posted onJanuary 29, 2024January 29, 2024

Kungiyar likitocin Asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake jihar Kano ta bayar da Sanarwar janye mambobinta daga bakin aiki har sai abinda hali yayi. Alfijir …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Litinin 29/01/2024CE – 17/07/1445AH

Posted onJanuary 29, 2024January 29, 2024

Daga Baba Usman Gama Sojoji sun kai samame tare da fatattakar ‘yan bindiga da dama a maboyarsu a dajin Sunke, Gando, Munhaye da kuma dajin …

IMG 20240129 083019
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Wallahi Duk Wadanda Suka Yaudari Mutane da Musulmi da Musulmi Sai Sun Hadu da Allah – In Ji Mahdi Shehu

Posted onJanuary 29, 2024January 29, 2024

Fitaccen mai fafutuka, Mahdi Shehu ya caccaki gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu da Kashim Shettima kan halin da yan kasar ke ciki. Alfijir labarai ta …

IMG 20240128 202923
ECOWAS, Labarai

ECOWAS Martanin Ga Nijar, Mali Da B/Faso

Posted onJanuary 28, 2024January 28, 2024

Kasashen sun sanar da ficewarsu daga ECOWAS, amma kungiyar ta ce ba ta da labari Alfijir labarai ta rawaito Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin …

FB IMG 1706438684895
Labarai, Yan Bindiga

Labari Mai Dadi! Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wanda ya kashe Daliba Nabeeha

Posted onJanuary 28, 2024January 28, 2024

Rundunar ‘yan sandan Najeriya, a ranar 20 ga Janairu, 2024, ta kama wani Bello Mohammed, mai shekaru 28, dan jihar Zamfara, a Kaduna. Alfijir labarai …

FB IMG 1706438684895
Labarai, Ta addanci

Just In! Nigeria Police Force arrest Nabeeha’s killer

Posted onJanuary 28, 2024January 28, 2024

The operatives of the Nigeria Police Force, on 20th January 2024, have arrested one Bello Mohammed, 28, of Zamfara state, in Kaduna. Alfijir labarai reported …

FB IMG 1706435261916
Abuja, Labarai

An Bukaci Tinubu Ya Tumbuke Ministansa Kan Dalili 1

Posted onJanuary 28, 2024January 28, 2024

Babban Daraktan hukumar CODE, Hamzat Lawal ya bukaci Shugaba Tinubu ya dauki mataki kan Minista Nyesom Wike Alfijir labarai ta rawaito Hamzat ya ce ya …

IMG 20240128 WA0000
Hisba Kano, Labarai

Hisbah ta kama wasu mata 15 da maza 9 a wani sumame da suka kai wani gida a Kano

Posted onJanuary 27, 2024January 27, 2024

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu mutane 24 a wani samame da suka kai a wani gidan biki da aka gudanar a wata …

FB IMG 1706332974344
Kannywood, Labarai

Dalilin Da Yasa Hukumar Tace Finafinai Ta Kama Tubeless Photo

Posted onJanuary 27, 2024January 27, 2024

Su Tubeless sun tayar da hatsaniya har da barazanar dukan jami’an tsaron da suka je wurin. Alfijir labarai ta rawaito Hukumar Tace Finafinai da Dab’i …

IMG 20240103 WA0021
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Juma’a 26/01/2024CE – 14/07/1445AH

Posted onJanuary 26, 2024January 26, 2024

Daga Baba Usman Gama Dakarun Sojoji sun yi nasarar hallaka wasu ‘yan bindiga uku a Karamar Hukumar Karim Lamido da ke Jihar Taraba. Kotun ƙoli …

Screenshot 20221202 154709 com.facebook.katana edit 16234138425645
Katsina, Labarai

Kotu Ta Tura Shugaban Karamar Hukuma Gidan Gyaran hali Kan Zargin Kisan Kai

Posted onJanuary 26, 2024January 26, 2024

Kotu ta tasa ƙeyar shugaban ƙaramar hukumar Ɓatagarawa kan zargin kisan kai Alfijir labarai ta rawaito Kotun majistare da ke zamanta a Katsina ta tasa …

Posts pagination

‹ 1 … 155 156 157 158 159 … 347 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab