Kano State House of Assembly has passed a bill into law for the creation of 2nd class Emirates. The new second class emirates which will …
Kano State House of Assembly has passed a bill into law for the creation of 2nd class Emirates. The new second class emirates which will …
Jami’an tsaro sun Kama Wani mutum mai sana’ar siyar da kayan miya, bisa zarginsa da binne mutane a gidan sa dake garin Yarbarau, a Karamar …
Gwamnatin jihar Kano ta maka Murtala Sule Garo da wasu mutane shida a gaban kotu bisa zargin su da almundahanar miliyan dubu ashirin da hudu. …
Yan bindiga sun harbi wani jagoran Jam’iyyar APC tare da yin awon gaba da ’ya’yansa biyu da wasu makwabtansa a Abuja. Alfijir labarai ta ruwaito …
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa ta cimma yarjejeniya da kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, UAE, na baiwa masu fasfo din Najeriya damar samun bizar tafiya …
Majalisar dokokin jihar Kano ta fada cikin rudani lokacin da kakakin majalisar Jibril Isma’il Falgore ya kirawo tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban …
Wata Babbar kotun jihar Kano karkashin mai shari’a Amina Adamu Aliyu ta dakatar da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero da wasu sarakuna hudu da aka …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa dake birnin Kano Dollar zuwa Naira …
As IGP Orders Suspension of Enforcement Process, Massive Enlightenment of Nigerian Residents Following the reconfiguration and commencement of the electronic central motor registry registration process …
“The challenge before us presently is how to claim Anambra, Enugu and Abia and must get all stakeholders together to achieve this goal.” The national …
Masani a fannin Shari’ah Farfesa Mamman Lawan Yusfari ya ce, hukuncin kotun koli akan baiwa kananan hukumomi ‘yancin kashe Kudadensu kai tsaye na nufin haramta …
An harbi tsohon Shugaban Amurka, Donald Trump yana tsaka da jawabi a wani taron yaƙin neman zaɓe a Jihar Pennsylvania. Alfijir labarai ta ruwaito jami’an …
The Group Managing Director and Chief Executive Officer of Fidelity Bank Plc, Dr. Nneka Onyeali-Ikpe has lauded the Founder and President of MAAUN Group of …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin Sanata Bashir Garba Lado a matsayin mai baiwa shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin majalisar dattawa …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnonin Najeriya sun amince da hukuncin da kotun koli ta yanke a kan yancin cin gashin kananan hukumomi, sun ce huta …
President Bola Tinubu has approved the appointment of Mr. Tosin Adeyanju as the new Executive Secretary of the National Lottery Trust Fund (NLTF). Mr. Adeyanju …
Rahotanni na nuni da cewa wata gobara ta tashi a Fadar masarautar Kano ta kofar kudu. Izuwa yanzu dai ba‘a tabbatar da musabbabin afkuwar gobarar …
Lamarin ya faru ne sa’o’i 24 bayan da ginin wata makaranta ya rufta kan ɗaliban da ke rubuta jarrabawa a Jos. Alfijir labarai ta ruwaito …
Wata kotu a Kenya ta umarci bayar da diyyar tsabar kudi har Dala miliyan 78 ga matar dan jaridar nan dan Pakistan da ‘yansandan kasar …