Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
FB IMG 1778588658214
Labarai Lafiya

Da Dumi Duminsa: Gwamnatin Kano ta bada umarnin Rufe Wasu asibitoci

Posted onJuly 30, 2026July 30, 2026
FB IMG 1760882418240
Canjin Kudi Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onJuly 30, 2026July 30, 2026
IMG 20260730 WA0896
Labarai Noma

Yadda Ƙudirin Bunƙasa Noma na Magumeri Ke Dawo Da Fata ga Manoma

Posted onJuly 30, 2026July 30, 2026

LATEST POSTS

FB IMG 1778588658214

Da Dumi Duminsa: Gwamnatin Kano ta bada umarnin Rufe Wasu asibitoci

Posted onJuly 30, 2026July 30, 2026 Labarai, Lafiya
FB IMG 1760882418240

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onJuly 30, 2026July 30, 2026 Canjin Kudi, Labarai
IMG 20260730 WA0896

Yadda Ƙudirin Bunƙasa Noma na Magumeri Ke Dawo Da Fata ga Manoma

Posted onJuly 30, 2026July 30, 2026 Labarai, Noma
FB IMG 1785405062739

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Sardaunan Sokoto, Alhaji Abubakar Alhaji rasuwa

Posted onJuly 30, 2026July 30, 2026 Labarai, Sokoto
FB IMG 1707639417167
Labarai, Shugaba Tinubu

Kuskuren Farko Da Tinubu Yayi Shi Ya Jefa Yan Najeriya A Wahala – In Ji Farfesa Itse Sagay

Itse ya soki gaggawan janye tallafin man fetur da aka yi a bara, kamata yayi sabon shugaban Najeriya ya jira sai matatun cikin gida sun …

By Alfijir Labarai kano
Posted onFebruary 11, 2024February 11, 2024
best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Lahadi 11/02/2024CE – 01/08/1445AH

Posted onFebruary 11, 2024February 11, 2024

Daga Baba Usman Gama Tsohon Manajan Darakta kuma Babban Jami’in Gudanarwa na Access Holdings, Herbert Wigwe ya rasu a haɗarin jirgin sama a Amurka. Har …

IMG 20240211 003015
Ibtila i, Labarai

Ibtila’I! Hatsarin Jirgin Sama Ya Hallaka Shugaban Bankin Access da Matar Da Dansa

Posted onFebruary 10, 2024February 10, 2024

Wani jirigin sama mai saukar Ungulu da ke dauke da shugaban bankin Access, Herbert Wigwe da wasu mutane biyar, ya yi hatsari a Jihar California …

FB IMG 1707592853074
Labarai

Fitaccen Jarumin Adam Zango Ya Bayyana Kamuwa Da Cutar Tsananin Damuwa Bayan Rabuwa Da matarsa

Posted onFebruary 10, 2024February 10, 2024

Fitaccen jarumi a masana’antar shirya fina-fina ta Kannywood Adam Zango ya ce ya shiga tsananin damuwa, sakamakon abubuwan da suka taso bayan rabuwarsu da matarsa. …

FB IMG 1707576780798
Kano, Labarai

Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci ta Jihar Kano sun kai sumame wasu rumbunan da ake boye kayan abinci a jihar

Posted onFebruary 10, 2024February 10, 2024

Yadda Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci ta Jihar Kano, sun kai sumame wasu rumbunan da ake boye kayan abinci a jihar. Idan za a …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Asabar 29/07/1445AH – 10/02/2024CE

Posted onFebruary 10, 2024February 10, 2024

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu zai tafi Abidjan na Kasar Côte d’Ivoire don mara wa tawagar ‘yan wasan Super Eagles baya. ’Yan sanda sun …

IMG 20240210 101155
EFCC, Labarai

Zargin Zamba! EFCC Na Neman Matar Emefiele Da Wasu Mutane 3 Ruwa A Jallo

Posted onFebruary 10, 2024February 10, 2024

Hukumar Hana Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati EFCC ta ayyana neman uwar gidan tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele ruwa a jallo. Alfijir …

FB IMG 1707522548776
Kano, Labarai

Alkawarurrukan Da Ɗangote Ya Yiwa Al’ummar Kano Na Rage Radadin Da Ake Ciki Yayin Ganawarsa Da Gwamna Abba

Posted onFebruary 9, 2024February 9, 2024

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya alƙawarta tallafa wa tsare-tsaren manunfofin taimaka wa al’umma da ci gabansu, don magance matsalolin tattalin arziki a …

IMG 20240209 235750
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Labari Mai Dadi! Hon Abba Na Amana Zai Biyawa Dalibai 113 Kudin Makaranata Da Rabon Kayan Arziki A Mazabarsa

Posted onFebruary 9, 2024February 9, 2024

Daga Aisha Salisu R/Zaki Gidauniyar HON.ABBA NA AMANA na farincikin gayyatar dukkan dalibai da sauran al’ummah na wannan mazaba ta Rjiyar Zaki zuwa wajen gabatar …

ALFIJIR 1
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Sanya Ranar Bude Shafin Baiwa Dalibai Rancen Kudi A Watan Nan Da Muke Ciki

Posted onFebruary 9, 2024February 9, 2024

Tinubu ya kuma ba da umarnin a saka ’yan Najeriya da suka cancanta da ke da ilimin boko da kuma wadanda ke jami’o’i masu zaman …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Juma a

Posted onFebruary 9, 2024February 9, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dake birnin Kano  Dollar zuwa Naira Siya …

IMG 20240207 115010
Labarai, Masarautar Kano

Dawowa Da Sanusi II Sarki Ba Zai Haifawa Kano Da Mai Ido Ba – Wata Kungiya Ga Majalisa

Posted onFebruary 9, 2024February 9, 2024

Wata kungiya mai suna Society For Peace Development and Education” ta bukaci majalisar dokokin jihar kano ta yi watsi da kiran da wata kungiya ta …

FB IMG 1706824949754
Labarai, Shugaba Tinubu

Ana Wata! Sabon Umarni Ga Yan Nigeria Daga Bakin Shugaba Tinubu

Posted onFebruary 9, 2024February 9, 2024

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya wajabta karanta alkawarin biyayya ga Najeriya ( National Pleged) a duk tarukan gwamnati da na jama’a a kasar. Alfijir labarai …

IMG 20240208 204420
Labarai, Ta addanci

Rana Dubu! An Kama Mai Garkuwa Da Mutane Yayin Karɓar Kuɗin Fansa

Posted onFebruary 8, 2024February 8, 2024

Matar da aka kama mai ɗakin wani tsohon kasurgumin ɗan bindiga ne da sojoji suka kashe shekarun baya. Alfijir labarai ta rawaito Dakarun rundunar sojin …

ALFIJIR 1
Labarai, NLC

Wat Sabuwar! Kungiyar Kwadago Ta Bayyana Ranar Fara Yajin Aiki A Nigeria

Posted onFebruary 8, 2024February 8, 2024

.Kungiyoyin kwadago a Najeriya NLC da TUC sun baiwa gwamnatin tarayya wa’adin Kwanaki 14 ta cika alkawurin da suka kulla ko su tsunduma yajin aiki …

FB IMG 1707408035178
Kano, Labarai

Zamu Balle Duk Wani Rumbun Kayan Abinci A Kano: Muhuyi Magaji Rimin Gado

Posted onFebruary 8, 2024February 8, 2024

Shugaban hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci da Rashawa ta jihar Kano Batista Muhyi Magaji Rimin Gado zai fara Kai ziyara runbunan …

FB IMG 1707403067112
Kotu, Labarai

Kisan Nafi’u! Shari’ar Hafsat Chuchu Ta Ɗauki Wani Sabon Salon A Yau Alhamis

Posted onFebruary 8, 2024February 8, 2024

Shari’ar da ake zargin Hafsat Surajo Chuchu da zargin kashe abokin kasuwancin ta Nafi’u Hafiz, a gaban babbar kotun jahar Kano mai namba 13 karkashin jagorancin mai …

FB IMG 1707395207088
EFCC, Labarai

EFCC ta kama wasu mutane uku da ake zargi da satar kudaden jama a

Posted onFebruary 8, 2024February 8, 2024

Jami’an hukumar shiyyar Kaduna na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, sun cafke wasu mutane uku da ake zargi …

FB IMG 1707393344719
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Dangote Ya Magantu Kan Cewar Wai Yafi Yan Najeriya Shan Wahalar Tsadar Rayuwa

Posted onFebruary 8, 2024February 8, 2024

Shugaban rikunin kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya nisanta kansa da wani labari da ake yadawa a kafafen sada zumunta na zamani cewa yafi yan …

IMG 20231218 003430
Kotu, Labarai

Labari Mai Dadi! Kotu Ta Baiwa Gwamnatin tarayya Umarni Akan Tsadar Kayan Abinci

Posted onFebruary 8, 2024February 8, 2024

Babbar Kotun Tarayya da ke Legas ta umarci Gwamnatin Tarayya da kayyade farashin kayan masarufi da na man fetur cikin kwanaki bakwai. Alfijir labarai ta …

Posts pagination

‹ 1 … 152 153 154 155 156 … 354 ›
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab