Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
FB IMG 1785327306038
Gwamnatin Nijeriya Labarai

Gwamnatin Najeriya ta amince da kashe Biliyan 46 domin gyaran titin jirgin sama na Malam Aminu Kano

Posted onJuly 29, 2026July 29, 2026
IMG 191835 28726 1785262721738
Kano Labarai

Gargadi Ga Yan Siyasa Akan Tsoma Baki Yayin Da Muka Kama Ƴan Daba Ko Yan Kwaya — Muhyi

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026
IMG 20260728 WA0810
ADC Labarai

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Sahihancin ADC, Ta Soke Hukuncin Kotun Tarayya

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026

LATEST POSTS

FB IMG 1785327306038

Gwamnatin Najeriya ta amince da kashe Biliyan 46 domin gyaran titin jirgin sama na Malam Aminu Kano

Posted onJuly 29, 2026July 29, 2026 Gwamnatin Nijeriya, Labarai
IMG 191835 28726 1785262721738

Gargadi Ga Yan Siyasa Akan Tsoma Baki Yayin Da Muka Kama Ƴan Daba Ko Yan Kwaya — Muhyi

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026 Kano, Labarai
IMG 20260728 WA0810

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Sahihancin ADC, Ta Soke Hukuncin Kotun Tarayya

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026 ADC, Labarai
IMG 000802 28726 1785193699107

Tirka-Tirka! Wata Budurwa Ta Yanke Mazakutar Saurayinta Yayin Da Yake Barci A Kano

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026 Kano, Labarai
📸Hukumar Hisbah
Kannywood, Labarai

Ƴan Kannywood Sun Yi Martani Kan Gayyatar Da Hisbah Tayi Musu

’Yan  Kannywood sun bayyana rashin jin dadi kan hanyar da Hisbah ta bi wajen gayyatar su Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Hisbah ta gayyaci jarumai …

By Alfijir Labarai kano
Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023
📸Umar Abdullahi Ganduje
Labarai, Zaɓe

Jam’iyyar PDP Ta Gargadi Ganduje Kan Zuwa Rumfunan Zabe A Bayelsa

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

Jam’iyyar PDP reshen jihar Bayelsa ta yi kakkausar suka kan ziyarar da shugaban riko na jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, zai kai jihar …

Screenshot 20221202 154709 com.facebook.katana edit 16234138425645
Labarai

Yajin Aiki! Kotu Ta Dakatar Da Kugiyoyin Kwadago Tafiya Yajin Aiki Da Suka Shirya

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Kotun ɗa’ar ma’aikata ta dakatar da kungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC daga shiga yajin aikin da suka shirya yi a ranar Talata. Alfijir Labarai …

Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Sake Sabin Nadi a yau Jumma’a

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada dan jarida Barr. Abdulsalam Mohammed a matsayin mataimaki na musamman. Alfijir Labarai ta rawaito Sanarwar ta ce Barr …

Labarai, Takaitattun labaran duniya

Shugaban Najeriya Tinubu ya Gargaɗi Isra’ila Kan Kisan Falasɗinawa

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a yakin da Isra’ila take gwabzawa da Falasdinawa a Zirin Gaza. Alfijir Labarai …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Juma’a 10/11/2023 – 26/04/1445AH

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya yi alhini kan mutuwar mace Manjo Janar ta farko a Najeriya. Sojojin Najeriya sun hallaka ‘yan ta’adda 113 …

IMG 20231110 WA0013
Canjin Kudi, Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20231110 WA0012
Ibtila i, Labarai

Shugaban karamar hukumar ya yanke jiki ya faɗi ya rasu kwana daya kafin zabe

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Shugaban Karamar Hukumar Lokoja, Hon. Mohammed Dan Asabe Muhammad, ya rasu. Alfijir Labarai ta rawaito an tabbatar da rasuwarsa da misalin karfe 4:30 na safe …

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai, Lokutan Sallah

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano da Abuja Nigeria yau Juma’a 10/11/2023, 26/04/1445 AH

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:08 Am H. Rana – 6.21 Am Zuhur …

best seller i2
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Juma’a 10/11/2023 – 26/04/1445AH

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Daga Baba Usman Gama Karamin ministan tsaron, Bello Matawalle, ya ce gwamnatin da ta gabata ba ta dauki batun rashin tsaron ƙasar nan da muhimmanci …

📸Muhyi Facebook
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Rikicin Duniya! Hukumar CCB za ta gurfanar da Muhyi Magaji Rimin Gado

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Hukumar kula da da’ar ma’aikata ta Code of Conduct Bureau, ta sanar cewa ta kammala dukkanin shirye-shirye na gurfanar da shugaban hukumar yaki da cin …

best seller i
Labarai, Takaitattun labaran duniya

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Alhamis 09/11/2023 – 25/04/1445AH

Posted onNovember 9, 2023November 9, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin Najeriya ta soki zanga-zangar NLC da TUC a filin jirgin saman Abuja. Bom ya kashe kwamandojin Civilian JTF da dakarunsu …

FB IMG 1692866245262
Karota, Labarai

Shugaban Karota Ya Bada Umarnin Tsare Wasu Jami’insa Kan Badaƙala

Posted onNovember 9, 2023November 9, 2023

Daga Abdu Ado K/Naisa Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jiha KAROTA ta ce ya zama wajibi ta dauki matakin fitar da bata-garin cikinta …

Screenshot 20231103 172349 com.android.chrome edit 94247829761139
Labarai

Tirka-Tirka! Yan kwadago sun rufe titin zuwa filin jirgin sama na Abuja a Najeriya

Posted onNovember 9, 2023November 9, 2023

Rahotanni daga filin jirgin saman Abuja na cewa kungiyoyin kwadago sun rufe titin da ke zuwa filin jirgin saman da safiyar yau, Alhamis. Alfijir Labarai …

Bola Tinubu
Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu Ya Nada Mai Taimaka Masa Kan Al’amuran Masu Bukata Ta Musamman

Posted onNovember 9, 2023November 9, 2023

Shugaban ƙasar Nigeria Bola Tinubu ya amince da nadin Muhammad Abba Isa a matsayin babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin masu bukata …

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai, Lokutan Sallah

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano da Abuja Nigeria yau Alhamis 09/11/2023, 25/04/1445 AH

Posted onNovember 9, 2023November 9, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:08 Am H. Rana – 6.21 Am Zuhur …

Alkur'ani
Addini, Labarai

Ma’ahad Islamiyya tayi bikin saukar dalibai 41 tare da yaye dalibai 200 kan sana oi daban-daban a kano

Posted onNovember 9, 2023November 9, 2023

Makarantar ma ahad Idrissiya Islamiyya dake unguwar Rijiyar Lemo a kano, sun gudanar da saukar Al’qur’ani mai girma ga dalibai 41, karo na 6. Alfijir …

📸Rariya
Arewa, Labarai

Kungiyar Dattawan Arewa Ta Magantu Kan Rikicin Dangote Da BUA, Gwamnan Zamfara Da Matawalle

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Dole A Sasanta Tsakanin BUA Da Dangote Da Kuma Rikicin Dake Tsakanin Matawallen Maradun Da Dauda Lawal Dare; Cewar NEF Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar …

CBN Governor
CBN, Labarai

CBN ya magantu akan kin karbar tsofaffin takardun Naira a kasar

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya gargaɗi masu ƙin karɓar tsofaffin takardun Naira a faɗin ƙasar. Alfijir Labarai ta rawaito wannan na zuwa ne sakamakon fargabar …

📸Emefele in court
CBN, Labarai

Bayan Wuya! Kotu ta bada belin Emefiele

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Babbar Kotun Birnin Tarayya a yau Laraba ta bada belin tsohon gwamnan Babban Bankin Ƙasa, CBN, Godwin Emefiele. Kotun ta ce a saki Emefiele ga …

Posts pagination

‹ 1 … 184 185 186 187 188 … 353 ›
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab