Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
FB IMG 1784929894226
Labarai Shugaba Tinubu

Tinubu ya bukaci likitocin Najeriya da ke kasashen waje su dawo gida don hidimtawa al’umma

Posted onJuly 24, 2026July 24, 2026
IMG 20260723 WA1018
Kotu Labarai

Grand Kadi Ya Amince Da Samar Da Tsarin Tabbatar Da Sulhun Hukunar Shari’a a Commission Ta Jihar Kano A Matsayin Hukunci

Posted onJuly 24, 2026July 24, 2026
IMG 20260723 WA1180(1)
Al amuran Yau Da Kullum Labarai

WACORPAI Zata Fara Zaɓen Gwamnoni, Sanatoci da Kakakin Majalisu 10 Mafi Ƙwazo na Shekarar 2026.

Posted onJuly 23, 2026July 23, 2026

LATEST POSTS

FB IMG 1784929894226

Tinubu ya bukaci likitocin Najeriya da ke kasashen waje su dawo gida don hidimtawa al’umma

Posted onJuly 24, 2026July 24, 2026 Labarai, Shugaba Tinubu
IMG 20260723 WA1018

Grand Kadi Ya Amince Da Samar Da Tsarin Tabbatar Da Sulhun Hukunar Shari’a a Commission Ta Jihar Kano A Matsayin Hukunci

Posted onJuly 24, 2026July 24, 2026 Kotu, Labarai
IMG 20260723 WA1180(1)

WACORPAI Zata Fara Zaɓen Gwamnoni, Sanatoci da Kakakin Majalisu 10 Mafi Ƙwazo na Shekarar 2026.

Posted onJuly 23, 2026July 23, 2026 Al amuran Yau Da Kullum, Labarai
FB IMG 1778588658214

Gwamnan Kano ya sanya hannu kan dokar gaggawa ta hana daba da shaye-shaye a jihar

Posted onJuly 22, 2026July 22, 2026 Kano, Labarai
Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Sanar Da Ranar Fara Jarabawar Gwaji Ta Yanar Gizo Ga Masu Neman Aiki

Alfijr ta rawaito Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta sanar da yin jarabawar gwajin ta yanar gizo ga duk masu neman …

By Musa Bestseller
Posted onMay 3, 2023May 3, 2023
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Laraba

Posted onMay 3, 2023May 3, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa Siya = 735/ Siyarwa = …

Labarai

Sojoji Sun Kaiwa Ofishin Wutar Lantarki Na KAEDCO Wani Mummunan Hari

Posted onMay 3, 2023May 3, 2023

Alfijr ta rawaito kamfanin wura na KAEDCO ya mayar da martani game da harin da sojoji suka kai wa ma’aikatan kamfanin rarraba wutar na jihar …

Labarai

Buhari Ya Kori Babban Shugaban Hukumar HYPREP Ya Maye Gurbinsa Nan Take

Posted onMay 3, 2023May 3, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kori Ferdinand Giadom, Daraktan Ayyuka na Hukumar Kula da Gurbacewar Ruwa ta Hydrocarbon (HYPREP). An ruwaito cewa …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Kungiyoyin Kwadago Sun Sanar Da Fara Sabon Yajin Aikin

Posted onMay 3, 2023May 3, 2023

Alfijr ta rawaito kungiyoyin kwadagon Najeriya NLC da TUC da sauran kungiyoyin kwadago sun shiga yajin aikin sakamakon tarzoma da aka yi a bikin ranar …

Labarai

6 Best Free Cop Dating Sites (2020)

Posted onMay 3, 2023

In the event that you swoon for boys in blue or a woman with a nightstick, then you’ll definitely love cop dating sites. At the …

Labarai

Kungiyar PSG Ta Dakatar Da Shahararren Dan Wasa Lionel Messi

Posted onMay 3, 2023May 3, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain ta dakatar da Lionel Messi na tsawon makwanni biyu ba tare da wani bata lokaci ba. …

Labarai

Wani Dillalin Kwaya Ya Yiwa Yarinya Ƴar Shekara 5 Fyade A Masallaci

Posted onMay 2, 2023May 2, 2023

Alfijr ta rawaito Wani matashi da ya yiwa wata yarinya ’yar shekara biyar fyade a cikin masallaci ya shiga hannun hukuma. Hakan ya zo ne …

Labarai

Wata Sabuwa! Jami’in Tsaro Ya Harbe Minista Har Lahira

Posted onMay 2, 2023May 2, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an tsaro sun harbe Ministan Kwadago, Kanar Charles Okello Engola, Karamin Ministan Kwadago, Aiki da Masana’antu a Uganda, a ranar Talata, daya …

Ibtila i, Labarai

Wani Direba Da Ya Kade Jirgin Kasa Ya Gurfana A Gaban Kotun Lagos

Posted onMay 2, 2023May 2, 2023

Alfijr ta rawaito wani direban motar Bus Rapid Transit (BRT) na jihar Legas, Osibanjo Oluwaseun, wanda ya yi karo da wani jirgin kasa a Ikeja, …

Labarai

Hukumar NSCDC Ta Shirya Yin Hadin Guiwa Da Jami’ar ABUAD

Posted onMay 2, 2023May 2, 2023

Alfijr ta rawaito kwamandan rundunar tsaro da Civil Defence na Najeriya, Ahmed Audi, ya bayyana shirin hukumar na hadin gwiwa da jami’ar Afe Babalola, Ado …

Kasuwanci, Labarai

SEC Ta Bayyana Jerin Sunayen Wasu Kamfanunuwa Guda 6 Da Ta Dakatar

Posted onMay 2, 2023May 2, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Securities and Exchange Commission, SEC, ta sanya jerin sunayen rukunonin kasuwanci na yanar gizo guda shida a cikin sabon farmakin da …

Labarai

Lovers Therapist Idit Sharoni Can Change Affairs With an organized Counseling Plan

Posted onMay 2, 2023

The small type: After starting her exclusive practice, certified Marriage and group specialist Idit Sharoni discovered the girl calling in helping couples function with challenging …

Labarai

White Label Dating: The # 1 Software for Building a Dating Site

Posted onMay 2, 2023

TL; DR: White Label Dating is the premier provider if you’re searching to construct a matchmaking brand, site or collection of internet sites. From totally scalable, …

Labarai

Ganduje Yace Sabbin Masarauta Kano Zama Daram Ba Za Su Rushe Ba

Posted onMay 2, 2023May 2, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce sabbin masarautu hudu da gwamnatinsa ta kirkiro sun zo kenan ba rushewa. A makon …

Bola Tinubu, Labarai

Tinubu Ya Tabbatarwa Da Ma’aikata Karin Albashi Mai Kyau Da  Kare Hakkinsu

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar wa ma’aikatan Najeriya zai basu albashi mai kyau tare da kula da hakkin su …

Labarai

Gwamna Ganduje Ya Yafewa Malaman Makaranta Bashi

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje mai barin gado ya yafe wa Malaman makaranta da suka shiga tsarin mallakar gidaje ta …

Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Fara Shirin Sayar Da Asibitin Fadar Shugaban Ƙasa

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya, ta fara shirin sayar da Asibitin fadar shugaban ƙasa da wasu sassa da ke ƙarƙashin fadar gwamnatin ta Villa ga …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 737/ Siyarwa = …

Labarai

Farfesa Gwarzo Ɗan Albarka Ne A Dukkanin Ma’auni –Zababben Mataimakin Gwamnan Kano

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Zababben mataimakin gwamnan jihar Kano, Kwamared Aminu Abdussalam, ya bayyana wanda ya kafa rukunonin jami’o’in Maryam Abacha American University ta Nijeriya da …

Posts pagination

‹ 1 … 254 255 256 257 258 … 353 ›
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab