Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
FB IMG 1778588658214
Kano Labarai

Gwamnan Kano ya sanya hannu kan dokar gaggawa ta hana daba da shaye-shaye a jihar

Posted onJuly 22, 2026July 22, 2026
IMG 125130 19326 1773921098651
Kayan Abinci Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Burgu, Dake Jihar Borno Yau Laraba 22/07/2026

Posted onJuly 22, 2026July 22, 2026
IMG 171016 20726 1784563830850
Kotu Labarai

Wata Sabuwa! Darakta a Hukumar Shari’a Ya yi Karar JSC Yana Neman Diyyar Miliyan 100 Kan Yi Masa Ritayar Dole

Posted onJuly 20, 2026July 20, 2026

LATEST POSTS

FB IMG 1778588658214

Gwamnan Kano ya sanya hannu kan dokar gaggawa ta hana daba da shaye-shaye a jihar

Posted onJuly 22, 2026July 22, 2026 Kano, Labarai
IMG 125130 19326 1773921098651

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Burgu, Dake Jihar Borno Yau Laraba 22/07/2026

Posted onJuly 22, 2026July 22, 2026 Kayan Abinci, Labarai
IMG 171016 20726 1784563830850

Wata Sabuwa! Darakta a Hukumar Shari’a Ya yi Karar JSC Yana Neman Diyyar Miliyan 100 Kan Yi Masa Ritayar Dole

Posted onJuly 20, 2026July 20, 2026 Kotu, Labarai
FB IMG 1784556828665

Rikici Ya Barke Tsakanin Jami’in NSCDC da Direban Mota kirar Golf a Kankare, Jihar Kano

Posted onJuly 20, 2026July 20, 2026 Labarai
Hadari, Labarai

Wani Mummunan Hadari Ya Rutsa Da Motar Magoya Bayan PDP Mutane Da Dama Sun Mutu

Alfijr ta rawaito Wata babbar mota dauke da magoya bayan jam’iyyar PDP sama da 70 ta yi Mummunan hatsari a jihar Filato, inda mutane da …

By Musa Bestseller
Posted onJanuary 16, 2023January 16, 2023
Gobara, Labarai

Wata Gobara Ta Ƙone Motar Dakon Man Fetur A Abuja,

Posted onJanuary 15, 2023January 15, 2023

Alfijr ta rawaito wata tankar dakon man fetur ta kone a wani gidan mai na AA Rano, daura da babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja, a …

Labarai

Shugaba Buhari Zai Bar Nijeriya Ranar Litinin Domin Karɓar Lambar Yabo

Posted onJanuary 15, 2023January 15, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Mauritania domin karbar lambar yabo ta zaman lafiya a ranar Litinin 16 ga watan Janairu, …

Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Lahadi

Posted onJanuary 15, 2023January 15, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Lahadi a Kasuwar Wapa Siya = 740 / Siyarwa …

Labarai

Mummunar Gobara Ta Tashi A Hedikwatar Ƴan Sandan Jihar Kano

Posted onJanuary 15, 2023January 15, 2023

Alfijr ta rawaito da yammacin ranar Asabar wata mummunar gobara ta tashi a hedikwatar yan sandan jihar Kano da ke unguwar Bompai. Gobarar ta tashi …

Labarai, Zamfara

Zamfara Zata Gurfanar Da Wasu ‘Yanbangar Siyasa Gaban Kuliya

Posted onJanuary 14, 2023January 14, 2023

Daga Shu’aibu I. Gusau Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Bello Mohammed Matawalle ya bayyana cewa zasu gurfanar da wadanda ake zarginsu da daukar …

Labarai, NNPC

Kamfanin NNPC Zai Fara Haƙo Man Fetur Na Farko A Nassarawa

Posted onJanuary 14, 2023January 14, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban Kamfanin man Fetur na Nijeriya NNPC Limited Mallam Mele Kyari ya sanar a yau cewa za a fara aikin hako rijiyar …

Labarai, Yan Sanda

Wani Jami’in Yan Sanda Mai Mukamin DPO Ya Rasa Ransa A Bakin Aiki

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’in ‘yan sanda makamin DPO ya rasa ransa yana cikin barci. Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta tabbatar da mutuwar Mojeed Adebayo …

FRSC, Labarai

Hukumar Kiyaye Hadurra Ta Kama Mutane 11,557 D Laifin Safarar Ababen Hawa a Kano

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito Zubairu Mato, Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC reshen jihar Kano, ya ce hukumar ta kama mutane 11,557 da ake zargi …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Juma’a

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai Siya = 738 …

Kotu, Labarai

Kotun Musulunci Ta Hana Auren Wata Budurwar A Kano

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito hakan ya biyo bayan karar da Wani matashi  ya kai kotun, yana rokon Kotun Musulincin da ke zamanta a unguwar Hotoro a …

Kotu, Labarai

Yadda Shari’ar Ƴar Gwamnan Kano Da Mijinta Ta Dau Sabon Salo A Yau Juma a

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito a zaman da aka gudanar a ranar juma a 13/1/2023 Alh Inuwa mijin AsiyaBalaraba Ganduje, ya bayyanawa Kotu cewa Balaraba ta bude …

Kisan Gilla, Labarai

Shaidu Sun Kammala Kan Kisan Ummita A Zaman Kotu Ranar Alhamis

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito wata shaida da lauyan Ɗan China Muhammad Dan’azumi ya jagoranta, Mista Geng-Quangrong ya shaidawa kotun abin da ya faru a ranar da …

Labarai

An Gurfanar Da Tsohon Shugaban ABU Da Mataimakinsa Kan Zargin Satar Biliyan Ɗaya N1bn,

Posted onJanuary 12, 2023January 12, 2023

Alfijr ta rawaito an gurfanar da tsohon VC na ABU Farfesa Ibrahim Garba da Ibrahim Shehu Usman, tsohon mataimakin shugaban jami’ar Ahmadu Bello da ke …

APC, Labarai

Ya Kamata A Hana Tinubu Karatun Al-Qur’ani – Jaafar Jaafar

Posted onJanuary 12, 2023January 12, 2023

Alfijr ta rawaito wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Jaafar ya bayyana cewa Tinubu a yunkurinsa na nuna ‘Musulmi’ ne shi a …

Labarai

Aikin Likita Aikin Ceto Rayuwa Ne Da Sadaukarwa:San Kano

Posted onJanuary 11, 2023January 11, 2023

Alfijr ta rawaito Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana irin gudumawar da likitoci suke bayarwa wajen cetan rayukan al’umma da cewa …

Labarai

Abduljabbar Kabara Ya Kalubalanci Hukuncin Alkali Sarki Yola A kotu

Posted onJanuary 11, 2023January 11, 2023

Alfijr ta rawaito Abduljabbar Shaikh Nasir Kabara wanda Kotu ta zartarwa da hukuncin kisa ta hanyar rataya ya ce bai gamsu da hukuncin da aka …

Labarai

Yadda Ɗan China Ya Fara Gabatar Da Shaidu Kan Kisan Ummita A Kotu

Posted onJanuary 11, 2023January 11, 2023

Alfijr ta rawaito ɗan ƙasar China da ake zargi da kashe budurwarsa ‘Ummita’ a jihar Kano ya fara gabatar da shaida a shari’ar da ake …

Labarai

Kasar Saudiya Ta Janye Matakan Da Ta Sanyawa Alhazai Yayin Aikin Hajjin 2023

Posted onJanuary 11, 2023January 11, 2023

Alfijr ta rawaito Ƙasar Saudiyya za ta bawa maniyyatan da za su fara aikin Hajjin bana da adadinsu ya kai na yadda aka saba kafin …

Labarai

Gaskiyar Magana Tsakanin Aisha Bichi Da Abba Kabir Dan Takarar NNPP – Dan DG DSS

Posted onJanuary 11, 2023January 11, 2023

Alfijr ta rawaito ɗa ga Darakta Janar na Hukumar DSS, Abba, ya bayyana cikakken bayani kan ikirarin cewa Aisha mahaifinsa ce, ta bayar da umarnin …

Posts pagination

‹ 1 … 283 284 285 286 287 … 353 ›
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab