Labarai Gwamna Yusuf ya jagoranci daurin auren ƴan gata na zawarawa da ’yan mata 1,500 a Kano Posted onAugust 7, 2026 Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci daurin auren gata na zawarawa da ’yan mata 1,500, ƙarƙashin shirin gwamnatin jihar da Hukumar Hisbah …