Alfijr ta rawaito ana sa ran babban bankin Najeriya zai lalata kudaden da suka lalace da kuma tsofaffin kudaden da suka haura N6tn idan wa’adin …
Tag: Ambaliya
Alfijr ta rawaito Jirgin saman Birtaniya da ya dakatar da jigilar a Nijeriya sakamakon wata rashin fahimta ya dawo kan aikinsa daga Abuja zuwa Landan. …
Alfijr ta rawaito Hakimin Gidan Abba da ke karamar hukumar Bodinga a jihar Sokoto, Abubakar Ibrahim, na daga cikin mutane goma sha daya da ake …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta ce ta kama wata matar aure, mai suna Fatima Abubakar ƴar shekara 25 bisa zargin kashe …
Alfijr ta rawaito wani bincike da jaridar Kano Focus ta gudanar ya bayyana ɗaya daga cikin muhimman halayen shugaba nagari shine bayanai. Alfijr Labarai Yana …
Alfijr ta rawaito Bankin CBN da bankin NIRSAL sun soma kwato bashin da suka bawa mutane rance ta hanyar dibar kudin kai tsaye a asusun …
Alfijr ta rawaito an kashe wani jami’in dan sanda bayan da aka yi musayar da wuta da jami’an ƴan sanda da wasu da ake zargin …
Alfijr ta rawaito Wasu ‘yan bindiga da har yanzu ba a tantance ko su wanene ba sun kai farmaki kauyen Dan Jamfari da ke kauyen …
Alfijr ta rawaito Ministan Sufuri, Mu’azu Sambo, ya ce gwamnatin tarayya ta shirya tsaf domin samar da ayyukan yi na din-din-din ga ƴan ƙasa miliyan …
Alfijr ta rawaito Ministar Kudi, Kasafin Kudi Da Tsare-Tsare Ta Kasa, Zainab Ahmed, taki amincewa da Shirin babban Bankin Najeriya (CBN) na sake fasalin Naira, …
Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar rasuwar wani Magidanci mai suna Malam Habibu Mu’azu mai shekaru arba’in da biyar 45, …
Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Abuja a ranar Juma’a ta bayar da damar ci gaba da aiwatar da hukuncin da aka yanke …
Alfijr ta rawaito wata kotu ta amince da sammacin kama wani mutum da ake zargi da kashe matarsa da ‘ya’yansu maza biyu a gidansu da …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Juma’a a Kasuwar shinku ta Wapa dake babban birnin jihar Kano …
Alfijr ta rawaito Fatima Adamu Maikusa, matashiya ‘yar shekara 14, Muslima, ‘yar jihar Gombe dake arewa maso gabashin Najeriya, ta fara sana’ar lissafi ta hanyar …
Daga Rabiu Usman Alfijr ta rawaito Rundunar yan Sintiri ta Vigilantee ta jihar kano ta bayyana samun nasarar kama wasu daga Cikin mutanen da suka …
Alfijr ta rawaito Katafaren Kantin nan dake birnin Tarayya Abuja Jabi, Lake Shopping Mall sun rufe bayan sanarwar ta’addancin da ofishin jakadancin Amurka suka sanar …
Alfijr ta rawaito bayan gurfana a yau Alhamis gaban mai shari’a, Dan China da ake zargi da kisan Bazawararsa Ummukhulsum (Ummita) a Jihar Kano ya …
Alfijr ta rawaito wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton sun sace daliban jami’ar Nsukka (UNN) da dama da ke komawa makarantar bayan yajin aikin …
Alfijr ta rawaito Adewale Adenaike, shugaban kamfani na 3, Trademore Estate, babban birnin tarayya (FCT), ya bayyana yadda jami’an hukumar tsaron farin kaya (DSS) da …
