Labarai, Zanga Zanga Amnesty Tayi Gargadi Kan Daina Yi Wa Masu Shirin Zanga-zanga Barazana A Najeriya Posted onJuly 29, 2024July 29, 2024 Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International ta yi gargaɗin cewa yin barazana ga masu shirin gudanar da zanga-zanga ba tsari ba ne na dimokuraɗiyya. …