Binciken bayanan kashe kudaden gwamnati ya nuna cewa Fadar Shugaban Kasa ta kashe Naira biliyan 37.64 kan tafiye-tafiyen cikin gida da na kasashen waje, tare …
Binciken bayanan kashe kudaden gwamnati ya nuna cewa Fadar Shugaban Kasa ta kashe Naira biliyan 37.64 kan tafiye-tafiyen cikin gida da na kasashen waje, tare …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya shigar da ƙara a wata kotun ƙasar Amurka domin ƙalubalantar fitar da wasu bayanan da …
Wata kotu a Amurka ta bai wa Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta ƙasar, FBI, wa’adin wata guda domin ta bayyana dalilin da ya sa wasu …
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar sanya tsattsauran takunkumin tattalin arziki kan duk wata ƙasa da ta yi hulɗar cinikayya da Iran. A wani …
Mataimakin shugaban harkokin siyasa na dakarun juyin juya halin Iran, Yadollah Javani, ya ce matakan da Iran ke ɗauka a yaƙin da ake yi a …
Kafafen yaɗa labarai na Amurka sun ruwaito cewa Donald Trump ya yi musayar jiragen sama a asirce yayin da yake barin taron ƙungiyar tsaro ta …
Amurka ta yi amfani da “kusan dukkan” waɗannan makamai, a cewar rahoton kamfanin dillacin labarai na Reuters, tana ambaton majiyoyi da suke da masaniya kan …
Hare-haren makamai masu linzami da jirage mara matuƙa na Iran sun kashe akalla sojojin Amurka biyu tare da ɓatar da wani sojin Amurkan a ƙasar …
Majalisar wakilai ta Amurka ta kaɗa ƙuri’a inda ta umarci Shugaba Donald Trump ya janye sojojin Amurka daga yakin Iran, ko kuma ya nemi amincewar …
Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewar Iran ta yi nasarar lalata akasarin sansanonin sojin Amurka da ke Gabas ta Tsakiya sakamakon yaƙin da …
Daga Aminu Bala Madobi Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta bayar da umarni ga ma’aikatan gwamnatin Amurka dake aiki a ofishin jakadancin Najeriya dasu fice tareda …
Babban Hafsan Sojin ƙasa na Amurka, Randy A. George, ya yi murabus daga mukaminsa nan take bayan umarni daga Sakataren Yaƙi, Pete Hegseth. Rahotanni sun …
Iran ta yi watsi da wa’adin da Shugaban Amurka Donald Trump ya gindaya mata, na cimma yarjejeniya ko kuma buɗe mashigin Hormuz ba tare da …
Iran ta samu nasarar kai hare-hare akan wasu wurare masu yawa a gabas ta tsakiya…. 1.. Ginin kamfanin Oracle dake kasar Daular Larabawa UAE .. …
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Amurka zata fice daga yaƙin da take yi a Iran nan da makonni biyu zuwa uku masu zuwa ko …
BBC ta tabbatar da sahihancin hotunan da aka yaɗa a shafukan sada zumunta da ke nuna harbo jirgin sojin Amurka na AWACS a sananin sojin …
Alƙaluma daga babban bankin Isra’ila sun nuna muhimmin asarar tattalin arziki da aka alaƙanta da kisan kiyashin Gaza da rikicin yankin. Rahotanni sun nuna sauyi …
Daga Aminu Bala Madobi ….Trump ya bukaci firaministan Birtaniya, Keir Starmer, da ya shawarci shugaban Najeriyar da ya dawo gida cikin gaggawa domin tunkarar matsalar …
Wata gobara ta tashi a jirgin ruwan Amurka na dakon jiragen sama na yaƙi mai suna Gerald R Ford yayin da yake aiki a Gabas …