Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: EFCC

IMG 20250208 WA0050
Labarai

EFCC ba ta tasa ƙeyar Kakakin NAHCON, Fatima Usara ba – Bincike

Posted onFebruary 8, 2025February 8, 2025

Wani bincike da jaridar Blueprint Manhaja ta gudanar ya nuna cewa, babu ƙamshin gaskiya a rahoton da aka wallafa da ke nuna cewa, jami’an Hukumar …

IMG 20250206 WA0251
Labarai, Nijeriya

“Nasan Me Sauyawa Ribadu Daloli Na Cin Hanci Da Rashawa” – Amma fa in ji Dr Idris

Posted onFebruary 6, 2025February 6, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Fitaccen mai bincike kuma mai fafutukar kare haƙƙin bil’adama a ɗan asalin Najeriya, mazaunin kasar Ingila, Dr. Idris Ahmed ya bayyana …

FB IMG 1706852279199
EFCC, Labarai

Dara Taci Gida: Ma’aikacin EFCC Ya Cika Wandon Sa Da  Iska A Kaduna

Posted onJanuary 22, 2025January 22, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, na cikin tsaka mai wuya bayan da …

FB IMG 1737210473377
EFCC, Labarai

Badakala! EFCC ta kama masu makarantar koyar da damfara

Posted onJanuary 18, 2025January 18, 2025

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta bankado wani waje da ake kyautata zaton cewa ana koyar da damfara a birnin …

EFCC
EFCC, Labarai

Badaƙala: EFCC ta kama ’yan China 4 da wasu 101 a Abuja

Posted onJanuary 11, 2025January 11, 2025

Jami’an Hukumar Yaƙi da yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC) sun kama mutane 105 da suka haɗa da ’yan ƙasar China huɗu a wata …

EFCC
EFCC, Labarai

Tsalle Daya! EFCC ta tsare jami’anta 10 kan satar kuɗaɗen waje da zinare

Posted onJanuary 9, 2025January 9, 2025

Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin Nijeriya ta’annati (EFCC) ta ce ta tsare jami’anta 10 kan zargin satar kayayyakin aiki inda suka kasa …

FB IMG 1735991632008
DSS, Labarai

Hukumar DSS Da EFCC Zasu Lashe Man Fetur na Biliyan 2 a Motocin su a 2025

Posted onJanuary 4, 2025January 4, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar tsaron farin kaya DSS Da Kuma EFCC za su kashe naira biliyan biyu wajen zuba man fetur ga motocinsu a …

FB IMG 1706852279199
EFCC, Labarai

Tirkashi! EFCC ta ƙwace unguwa guda daga wani tsohon jami’in gwamnati a Abuja

Posted onDecember 3, 2024December 3, 2024

Hukumar EFCC ta samu nasarar ƙwace kadara mafi girma a tarihinta, inda a ranar Litinin, 2 ga watan Disamban 2024, mai shari’a Jude Onwuegbuzie ya …

FB IMG 1732790949703
EFCC, Labarai

Wata Sabuwar! Hukumar EFCC ta gano wasu buhun kudi da aka boye har kudin suka rube

Posted onNovember 28, 2024November 28, 2024

Hukumar ya’ƙi da hana zagonb ƙasa na  tattalin arziƙi wato  EFCC ta gano wasu  maƙudan Kuɗaɗe  ƙunshe a cikin buhu a  yankin  wadata dake  Makurɗi …

EFCC
EFCC, Labarai

EFCC ta gurfanar da Yahya Bello a gaban kotu kan zargin badaƙalar biliyan 80

Posted onNovember 27, 2024November 27, 2024

An gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, a kotun koli na Babban Birnin Tarayya (FCT) da ke Maitama, Abuja, ta hannun Hukumar Yaki …

NDLEA
Labarai, NDLEA

Ta Faru ta ƙare! Wasu yan Bindiga sun yi awon gaba da wani babban jami’in hukumar NDLEA

Posted onNovember 18, 2024November 18, 2024

Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun yi awon gaba da wani babban jami’in hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta …

IMG 20231110 230813
EFCC, Labarai

EFCC ta cafke wani tsohon gwamna kan zargin karkatar da Naira tiriliyan 1.3

Posted onNovember 5, 2024November 5, 2024

Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon Kasa (EFCC) sun kama tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowo, bisa zargin karkatar da …

Yahya Bello
EFCC, Labarai

DaDumi-Duminsa: Yahya Bello ya mika kansa ga hukumar EFCC

Posted onSeptember 18, 2024September 18, 2024

Tsohon Gwamnan jihar Kogi ya amsa gayyatar hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC. Daily Trust ta rawaito cewa  ofishin yada labaransa a …

FB IMG 1725295832670
EFCC, English

Breaking! Court Convicts Man for Internet Fraud in Kaduna

Posted onSeptember 2, 2024September 2, 2024

The Kaduna Zonal Command of the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC has secured the conviction and sentence of one Manasseh Hamza Bello (a.k.a Domingos …

FB IMG 1723984189175
EFCC, Labarai

Tarin Kudaden Da EFCC ta Kwato Daga Hannun Shugaban Hukumar Alhazai Na Ƙasa Da Sakatarenta

Posted onAugust 18, 2024August 18, 2024

Shugaban hukumar alhazai ta kasa NAHCON Jalal Arabi da sakataren hukumar Abdullahi Kontagora a halin yanzu suna hannun hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa …

FB IMG 1723737966402
EFCC, Labarai

Wata Sabuwar! EFCC Ta Tsare Shugaban Hukumar Alhazai ta Kasa Tare Da Sakataren Hukumar

Posted onAugust 15, 2024August 15, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar EFCC ta tsare shugaban hukumar Hajji ta Kasa, Malam Jalal Arabi da sakataren hukumar  Abdullahi Kontagora sakamakon zarginsu da almundahana …

Screenshot 20240814 102536 InShot
EFCC, Labarai

Zargin Karkatar Da Shinkafa: EFCC Zata Fara Bincike Kan Shugaban ma’aikatan Fadar Gwamnatin Kano Sagagi

Posted onAugust 14, 2024August 14, 2024

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta tabbatar da karbar korafin da wata Kungiya ta kai mata …

FB IMG 1723317663301
Labarai, NAHCON

Hajj 2024: ICPC ta tabbatar da kama jami’an hukumar NAHCON

Posted onAugust 10, 2024August 10, 2024

Hukumar Yaki da Ayyukan Cin hanci da Dangoginsu, ICPC, ta tabbatar da cewa ta na bincikar hukumar Aikin Alhazai ta Ƙasa, NAHCON kan tallafin Naira …

FB IMG 1722419670226
EFCC, Labarai

EFCC Ta Gayyaci Shugaban NAHCON Kan Kashe Naira Biliyan 90 A Aikin Hajjin 2024

Posted onJuly 31, 2024July 31, 2024

EFCC ta gayyaci Arabi don bincikar yadda NAHCON ta kashe Naira biliyan 90 a Hajjin bana. Alfijir labarai ta ruwaito hukumar Yaƙi da Masu Yi …

IMG 20240709 WA0258
English, ICPC

ICPC Pledges Justice for Sexual Harassment Victims, Introduces Model Anti-Sexual Harassment Policy

Posted onJuly 9, 2024July 9, 2024

Critical stakeholders in the Anti-corruption crusade, Education, and Women Ministries converged in Abuja on Tuesday to proffer a solution to the menace of sexual abuse …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab