Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Faransa

IMG 095749 16926 1789549091935
Labarai

TAKAITATTUN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA SAFE: JUMA’A, 25 SATUMBA 2026

Posted onSeptember 25, 2026

KANO   1. KEDCO Ta Bayyana Dalilin Katsewar Wutar Lantarki A Wasu Ƙananan Hukumomin Kano   Kamfanin rarraba wutar lantarki na KEDCO ya ce matsalar …

IMG 142501 12926 1789219515773
Labarai

MUHIMMAN ABUBUWAN DA KE FARUWA TSAKANIN IRAN DA AMURKA: Daga Alfijir Labarai — Asabar, 12 ga Satumba 2026

Posted onSeptember 12, 2026

  🇮🇷🇺🇸 MUHIMMAN ABUBUWAN DA KE FARUWA TSAKANIN IRAN DA AMURKA   1. Rikicin Iran da Amurka ya ƙara bazuwa zuwa hanyoyin jigilar man fetur …

IMG 20260907 WA0593
Labarai

Takaitattun Labaran Kano Najeriya Kasashen Waje Da Wasanni A Safiyar Alhamis, 10 ga Satumba 2026

Posted onSeptember 10, 2026

Daga Alfijir Labarai 🟢 KANO 1. Gwamna Abba Yusuf Ya Bukaci Al’umma Da Ayi Kamfen Mai Zaman Lafiya Gabanin Zaɓen 2027 Gwamnan Kano, Abba Kabir …

FB IMG 1788175697573
Labarai

Ƙasarmu: Fadar Shugaban Najeriya Ta Kashe Naira Biliyan 37.6 Kan Tafiye-tafiye Cikin Shekaru Uku

Posted onAugust 31, 2026

Binciken bayanan kashe kudaden gwamnati ya nuna cewa Fadar Shugaban Kasa ta kashe Naira biliyan 37.64 kan tafiye-tafiyen cikin gida da na kasashen waje, tare …

FB IMG 1772576542758
Faransa, Labarai

Shugaban Ƙasar Faransa ya zargi Amurka da Isra’ila da saɓawa dokokin duniya wajen afkawa Iran

Posted onMarch 3, 2026March 3, 2026

Shugaban na Faransa Emmanuel Macron ya ce babu tantama Amurka da Isra’ila sun saɓawa dokokin duniya wajen kai hari ƙasar Iran, abinda ya haifar da …

IMG 20250922 WA0273
Faransa, Labarai

Kuɗin Cizo ya tilasta rufe wata fitacciyar sinima a Faransa

Posted onNovember 30, 2025November 30, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Wata fitacciyar sinima a Faransa, Cinematheque Francaise, ta rufe ɗakunan kallonta na tsawon wata guda saboda yaɗuwar kuɗin cizo da aka …

IMG 105236 291125 1764409963673
Faransa, Labarai

Ya dace a samar da dokar hana yaɗuwar labaran karya a yanar gizo –  In Ji Macron

Posted onNovember 29, 2025November 29, 2025

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya bukaci da a samar da wani tsari don aiwatar da sauyi ga dokokin Faransa da nufin bai wa alkalai damar …

IMG 153255 061125 1762439591108
Labarai, Nijeriya

Sojojin Nijeriya da Faransa Sun Kai Ziyarar Aiki Zuwa NDA Kaduna

Posted onNovember 6, 2025November 6, 2025

Ziyarar da Laftanar Janar Emmanuel Charpy, kwamandan runduna ta musamman ta kasar Faransa wato (École Spéciale Militaire de Saint-Cyr (ESM) ta Faransa, ya kai Kwalejin …

IMG 20251103 WA0055
Labarai, NIJAR

Zumunci: Ba Za Mu Zuba Ido Amurka Ta Farwa Najeriya Ba – In Ji Janar Tchiani

Posted onNovember 3, 2025November 3, 2025

Daga Aminu Bala Shugaban ƙasar Nijar, Janar Muhammad Tchiani, ya bayyana cewa “Babu wani makamin daya isa ya gitta ta sararin samaniyar mu ba tare …

IMG 20250922 WA0273
Faransa, Labarai

Faransa Tace Zata Amince Da Kafa kasar Falasdinu Idan Sun Saki Mutanen Dake Tsare Hannun Su.

Posted onSeptember 22, 2025September 22, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Macron ya kuma yi kakkausar suka kan duk wani shirin korar Falasdinawa daga Gaza Jaridar Alfijir Labarai Ta Rawaito Cikin wata …

FB IMG 1756991095233
Labarai

Shugaban Najeriya Tinubu ya tafi hutun shekara a Faransa da Birtaniya

Posted onSeptember 4, 2025September 4, 2025

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bar Abuja a yau, Alhamis 4 ga Satumba, domin fara hutun shekarar 2025. Sanarwar da fadar shugaban ƙasa ta …

IMG 20250414 143047
Kasashen Waje, Labarai

Ana wata: Algeria ta bai wa jami’an ofishin jakadancin Faransa 12 wa’adin barin ƙasar.

Posted onApril 14, 2025April 14, 2025

Kasar Aljeriya ta bai wa jami’an diflomasiyyar Faransa 12 sa’o’i 48 su bar ƙasar, kamar yadda ministan harkokin wajen Faransa ya bayyana ranar Litinin, yana …

FB IMG 1737303044874
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Wata Sabuwar! Buhari ya gurfana a gaban kotun Faransa kan badakalar dala biliyan 6

Posted onJanuary 19, 2025January 19, 2025

A ranar Asabar din da ta gabata ne fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gurfana a gaban wata …

Faransa Da Chad
Faransa, Labarai

Karshen Alewa! Kasar Chadi Ta Yanke Huldar Tsaro Da Faransa,

Posted onDecember 1, 2024December 1, 2024

Kasar Chadi ta ba da sanarwar kawo karshen yarjejeniyar ayyukan sojan da ta sabunta da Faransa a shekarar 2019. Gwamnatin Chadin ta ce ta dauki …

FB IMG 1732886085639
Faransa, Labarai

Shugaban Faransa, Macron ya yaba tare da jinjinawa shugaban Najeriya yayin wata ganawa.

Posted onNovember 29, 2024November 29, 2024

Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, ya yabawa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, bisa amfani da irin kuzari da jajircewar da ya nuna a Legas wajen inganta …

Screenshot 20240816 002350 Facebook
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Kotu a Faransa ta kwace jiragen fadar shugaban kasar Nijeriya guda 3

Posted onAugust 16, 2024August 16, 2024

Wata kotu a kasar Faransa ta bada umarnin kwace jiragen fadar shugaban kasa guda 3. Financial Times ta wallaf cewa jiragen da kotun ta bada …

Faransa, Labarai

Ƙasar Faransa ta tattauna da jami’ai a Nijar kan kwashe sojojin ta

Posted onSeptember 5, 2023September 5, 2023

sojojin Faransa suna tattaunawa da sojojin Nijar kan ficewar “wani bangare” na sojojin daga kasar bayan juyin mulki. Alfijir Labarai ta rawaito Faransa ta fara …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab