Labarai Yan Sandan Kano Sun Cafke Ƴan Fashi Su 5, Sun Kuma Kwato Bindiga da Harsasai 48 Tare Da Su Posted onAugust 14, 2026 Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce ta samu nasara wajen yaki da laifuka, bayan kama mutane biyar da ake zargi da fashi da makami …