Labarai Shugaban Najeriya Ya Taya Gwarzuwa Maryam Dan’Azumi Murnar Lashe Babbar Gasar Alƙur’ani ta Duniya a Saudiyya Posted onAugust 22, 2026 Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Maryam Dan’Azumi daga Jihar Gombe murnar zama zakara a ɓangaren mata na gasar Alƙur’ani ta ƙasa da ƙasa …