Alfijr ta rawaito wani ibtila’i ya faru a ranar Lahadi, yayin da wani mutum da har yanzu ba a kai ga gane ko wanene ba …
Tag: Good stock quotes
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Dollar zuwa NairaSiya = 728 / Siyarwa = 741 Pounds zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito kimanin karnuka sama da miliyan 2.6 ne ake sa ran za su ci gajiyar shirin rigakafin cutar zazzabin cizon sauro na Gwamnatin …
Alfijr ta rawaito ‘yan bindiga kimanin 20, a ranar Laraba, sun kashe sojoji uku tare da raunata daya a wani harin kwantan bauna da suka …
Alfijr ta rawaito Mahukuntan hukumar shirya jarabawar ta kasa NECO sun fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta shekarar 2022. Alfijr Labarai Da yake sanar …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Dollar zuwa NairaSiya = 728 / Siyarwa = 740 Pounds zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito babban bankin nageiya CBN ya ce ya fara cirewa daga asusun wadanda suka kasa cika alkawurran da ya dauka na ci gaban …
Alfijr ta rawaito Kakakin rundunar ƴan Sandan Nigeria ya gargadi ‘yan sandan da ke tsayawa bincike a kan tituna kan kada su saba wa umurnin …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 3 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin bikin cikar kasar shekaru 62 da samun …
Bayan Kiraye Kiraye Da Kuke Ga Manhajar Whatsapp, Yanzu Haka Ya Fito Da Wani Cigaba Alfijr ta rawaito bayan korafe korafenku da kiraye kiraye kan …
Allah ya yiwa Alhaji Umar Malumfashi rasuwa, kafin Rasuwar sa Jarumi ne ala masanatar kannywood, Alfijr Labarai Da yawa sun fi gane shi da Alhaji …
Alfijr ta rawaito wani soja a birnin tarayya Abuja, ya shiga hannun hukumar DSS kan zarginsa da sayar da bindiga ga masu garkuwa da mutane. …
Alfijr ta rawaito wani abin mamaki lokacin da aka gurfanar da wani mutum mai shekara 45, a gaban kotu bisa zarginsa da satar wayar dan …
Alfijr ta rawaito Fitacciyar shahararriyar ɗan Daudu wato, Bobrisky ya gabatar da wani muhimmin roko game da abin da yake so a halin yanzu Alfijr …
Alfijr ta rawaito wani matashi mai shekaru 21 mai suna Micheal Arigbabuwo ya rasa ransa a wurin bikin zagayowar ranar haihuwarsa bayan da aka zarge …
Alfijr ta rawaito Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a ranar Alhamis ta yi kira ga kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da ta janye yajin aikin …
Alfijr ta rawaito kungiyar Manchester United ta sanar da tafka asarar Yuro miliyan 115.5 a kakar wasan 2021/22. Alfijr Labarai Kungiyar ta sanar da hakan …
Alfijr ta rawaito bayan kisan da wani ɗan China, Geng Quanrong ya yi wa budurwarsa a jihar Kano, Ummukulthum mai lakanin Ummita, sai ga wata …
Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Kano ta mallaki gidan marigayi tsohon jakadan Najeriya a Majalisar ɗinkin duniya Dan masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama domin domin …
Alfijr ta rawaito kotun majistare mai lamba 30 da ke zaman ta a titin Zangeru da unguwar sabon gari a jihar Kano ta Aike da …
