Labarai, Shugaba Tinubu Hakeem Baba-Ahmed Ya Kunno Wuta: “Tinubu Ya Gaji Bashi Da Kuzarin Gyaran Najeriya” Posted onDecember 1, 2025December 1, 2025 Daga Aminu Bala Madobi Cikin wata hira da manema labarai, Tsohon mashawarci na musamman kan siyasa a ofishin Mataimakin Shugaban kasa Dr. Hakeem Baba-Ahmed, kuma …