Labarai Tsalle Ɗaya: An kama wata ƴar ƙasar Chadi da ake nema kan zargin kisan kai a Kano Posted onAugust 15, 2026 Rundunar ’yansandan Najeriya, ta hannun jami’an ƴansandan duniya INTERPOL na National Central Bureau (NCB), Abuja, ta kama wata ’yar ƙasar Chadi, Mahadijiria Abdoulaye, da hukumomin …