Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Iran

IMG 095809 20826 1787216299364
Labarai

Shugaban Amurka ya yi barazanar saka takunkumin tattalin arziki kan duk kasar da ta yi kasuwanci da Iran

Posted onAugust 20, 2026

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar sanya tsattsauran takunkumin tattalin arziki kan duk wata ƙasa da ta yi hulɗar cinikayya da Iran. A wani …

IMG 142633 19826 1787146003076
Labarai

Wata Sabuwar: Hadaddiyar Daular Larabawa ta dakatar da mu’amalar kasuwanci da Kasar Iran

Posted onAugust 19, 2026August 19, 2026

Hadaddiyar Daular Larabawa, UAE, ta sanar da dakatar da dukkan harkokin kasuwanci, musayar cinikayya da mu’amalar kuɗi da Iran, har sai an sake ba da …

FB IMG 1786529538261
Labarai

Yadda aka ɓoye shugaban Amurka a akwatin abincin jirgin sama saboda barazanar Iran – Rahoto

Posted onAugust 12, 2026

Kafafen yaɗa labarai na Amurka sun ruwaito cewa Donald Trump ya yi musayar jiragen sama a asirce yayin da yake barin taron ƙungiyar tsaro ta …

IMG 20260725 WA1675
IRAN, Labarai

Ƙalubale Da Cigaban Iran: Dubu 1, A Najeriya Daidai Take Da Dubu 30 A Iran Duk Da Takunkumai Da Suka Kewayeta

Posted onJuly 25, 2026July 25, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Mahangar Cigaban Najeriya A Ina Ya Maƙale? Ina Gizo Ke Saƙar? Kuɗin ƙasar Iran na daga cikin kuɗaɗen ƙasashe da suka …

IMG 135757 04626 1780577898518
IRAN, Labarai

Iran ta kashe sojojin Amurka biyu, yayin da Trump ya ba da umarnin kai mata hare-hare

Posted onJuly 19, 2026July 19, 2026

Hare-haren makamai masu linzami da jirage mara matuƙa na Iran sun kashe akalla sojojin Amurka biyu tare da ɓatar da wani sojin Amurkan a ƙasar …

IMG 135757 04626 1780577898518
IRAN, Labarai

Majalisar dokokin Amurka ta gargadi  shugaban Amurka kan ya daina yaƙi a Iran

Posted onJune 4, 2026June 4, 2026

Majalisar wakilai ta Amurka ta kaɗa ƙuri’a inda ta umarci Shugaba Donald Trump ya janye sojojin Amurka daga yakin Iran, ko kuma ya nemi amincewar …

FB IMG 1773071589553
IRAN, Labarai

Labari Mai Dadi: Iran ta lalata sansanonin sojin Amurka 16 a Gabas ta Tsakiya- Rahoto

Posted onMay 1, 2026May 1, 2026

Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewar Iran ta yi nasarar lalata akasarin sansanonin sojin Amurka da ke Gabas ta Tsakiya sakamakon yaƙin da …

IMG 184205 05426 1775410951672
Amurka, Labarai

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Babban Hafsan Sojin Amurka Ya Yi Murabu Daga Mukaminsa Nan Take

Posted onApril 5, 2026April 5, 2026

Babban Hafsan Sojin ƙasa na Amurka, Randy A. George, ya yi murabus daga mukaminsa nan take bayan umarni daga Sakataren Yaƙi, Pete Hegseth. Rahotanni sun …

IMG 184134 05426 1775410915944
IRAN, Labarai

Maza Gumbar Dutse: Iran ta yi martani kan wa’adin kwana biyu da Trump ya sanya mata

Posted onApril 5, 2026April 5, 2026

Iran ta yi watsi da wa’adin da Shugaban Amurka Donald Trump ya gindaya mata, na cimma yarjejeniya ko kuma buɗe mashigin Hormuz ba tare da …

FB IMG 1773425885705
IRAN, Labarai

Wasu Daga Cikin Nasarorin Da Iran Ta Samu A Yayin Hare-Haren Da Takai A Yau Asabar

Posted onApril 4, 2026April 4, 2026

Iran ta samu nasarar kai hare-hare akan wasu wurare masu yawa a gabas ta tsakiya…. 1.. Ginin kamfanin Oracle dake kasar Daular Larabawa UAE .. …

FB IMG 1773071589553
Amurka, Labarai

Kifi Na Ganinka: Nan da makonni uku zan hakura da yaƙi da Iran – In Ji Trump

Posted onApril 1, 2026April 1, 2026

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Amurka zata fice daga yaƙin da take yi a Iran nan da makonni biyu zuwa uku masu zuwa ko …

FB IMG 1774798329023
IRAN, Labarai

Labari Mai Dadi: Iran ta lalata jirgin sojin Amurka da ke sansaninta na Saudiyya

Posted onMarch 29, 2026March 29, 2026

BBC ta tabbatar da sahihancin hotunan da aka yaɗa a shafukan sada zumunta da ke nuna harbo jirgin sojin Amurka na AWACS a sananin sojin …

FB IMG 1774353862180
Amurka, Labarai

Kowa Ya Debo Da Zafi: Isra’ila ta tafka asarar $57bn a tattalin arzikinta

Posted onMarch 24, 2026March 24, 2026

Alƙaluma daga babban bankin Isra’ila sun nuna muhimmin asarar tattalin arziki da aka alaƙanta da kisan kiyashin Gaza da rikicin yankin. Rahotanni sun nuna sauyi …

FB IMG 1774102827139
IRAN, Labarai

Labari Mai Dadin Gaske: Iran ta harba makamai masu linzami har zuwa Tekun India.

Posted onMarch 21, 2026March 21, 2026

Duniya na mamakin yadda Iran ta harba makamai masu linzami har zuwa Tekun India. Kamfanin dillancin labarai na Mehr mai zaman kansa ya ruwaito cewa …

IMG 230158 17326 1773784929707
Amurka, Labarai

Labari Mai Dadi: Gobara ta tashi a jirgin ruwan Amurka na dakon jiragen sama na yaƙi mai suna Gerald R Ford

Posted onMarch 17, 2026March 17, 2026

Wata gobara ta tashi a jirgin ruwan Amurka na dakon jiragen sama na yaƙi mai suna Gerald R Ford yayin da yake aiki a Gabas …

IMG 192821 17326 1773772122975
Amurka, Labarai

Shugaban cibiyar yaƙi da ta’addanci ta Amurka yayi murabus kan kin amincewa da yaƙar Iran

Posted onMarch 17, 2026March 17, 2026

Daraktan cibiyar yaƙi da ta’addanci na ƙasar Amurka ya sanar da ajiye aiki a shafinsa na soshiyal midiya, inda ya ce “tunaninsa bai amince masa …

IMG 233450 05326 1772750106203
Amurka, Labarai

Sarkin Kuri: Za mu buɗe mashigar Hormuz ‘ko ta halin ƙaƙa’ – In Ji Trump

Posted onMarch 14, 2026March 14, 2026

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ”nan ba da jimawa ba za mu buɗe mashigar Hormuz ko ta halin ƙaƙa”, don jirage su wuce cikin …

FB IMG 1773425885705
Amurka, Labarai

Ƙasar Iran ta mayarwa Trump martani kan shiga gasar Kofin Duniya

Posted onMarch 13, 2026March 13, 2026

Iran ta ce babu wanda zai iya hana ta shiga gasar FIFA World Cup da za a yi a bana, bayan gargadin da tsohon shugaban …

FB IMG 1773331117857
Amurka, Labarai

Ƙasar Rasha ta yi kira ga Amurka da Isra’ila su daina kai hare-hare kan Iran

Posted onMarch 12, 2026March 12, 2026

Rasha ta yi kira ga Amurka da Isra’ila da su dakatar da kai hare-hare kan Iran, tana mai cewa ya kamata su koma teburin tattaunawa …

FB IMG 1773178572804
Kasashen Waje, Labarai

Labari Mai Dadi: Iran ta kama mutum 30 bisa zarginsu da yiwa Amurka da Isra’ila leƙen asiri

Posted onMarch 10, 2026March 10, 2026

Kafar yaɗa labaran Iran ta ruwaito cewa hukumomin ƙasar sun kama mutum 30 bisa zarginsu da yi wa Amurka da Isra’ila leƙen asiri. Kafar ta …

Posts pagination

1 2 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab