Boko Haram, Labarai Bayan Mun kama Babban Shugaban Boko Haram, Sai Aka Yi Min Ritayar Dole, Aka Kuma Tsare ni – In Ji Birgediya Janar Danjuma Posted onNovember 20, 2025November 20, 2025 A cikin wata takarda mai cike da girgiza zuciya da kuma tonon silili da fallasa abubuwan boye, wadda ya aika wa Shugaban Nigeria Asiwaju Bola …