Ibtila i, Labarai Ibtila’i! Ana fargabar samun asarar rayuka a hatsarin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna Posted onAugust 26, 2025August 26, 2025 Wani jirgin kasa da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna ya yi hatsari, inda wasu daga cikin kacar sa suka kwace suka fadi. Har yanzu …