Labarai Rabon N610bn na Hanyoyi: Kudu maso Yamma Ta Samu Fiye da Kashi 75%, Arewa maso Yamma Wayam, Arewa maso Gabas Ko Sisi Posted onAugust 21, 2026 Me Hakan Ke Nunawa? Daga Aminu Bala Madobi Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC), karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ta amince da wasu manyan ayyukan …