Labarai Daga Ranar Da Aka Zaɓe Ni Zan Soke Dokar Fanshon Gwamnoni A Kano — In Ji Ibrahim Little Posted onAugust 9, 2026 Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Alhaji Ibrahim Ali Amin Little, ya bayyana cewa zai soke dokar da ta bawa …