Labarai, Sharia Ministan Shari’a Ya Umarci Maida Shari’ar Yara Masu Zanga-Zanga Zuwa Ofishinsa Posted onNovember 2, 2024November 2, 2024 Babban Lauyan tarayyar Najeriya kuma Ministan Shari’a, Prince Lateef Fagbemi, SAN, ya umarci Yan sandan Nijeriya da su miƙa kundin shari’ar masu zanga-zangar #EndBadGovernance da …