Labarai, Mutuwa Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji’un! Allah ya yiwa fitaccen ɗan siyasar nan wanda Dr Mamman shata ya wake Musa Ɗan Birni Rasuwa Posted onOctober 20, 2024October 20, 2024 Allah ya yi wa fitaccen dan siyasar nan kuma tsohon kakakin jam’iyyar PDP na jihar Kano, Alhaji Musa Danbirni Fagge, rasuwa. Za a gudanar da …