Labarai Allah Daya: Al’adar Yanke Yatsu Ta Zama Hanya Daya Tilo Da Ke Da Nasaba Da Aure, Saki Da Mutuwa A Kabilar DANI Posted onSeptember 8, 2026 Daga Aminu Bala Madobi Kabilar Dani, na daga cikin tsoffin al’ummomin da ke zaune a yankunan tsaunukan tsakiyar Papua, a gabashin Indonesia, musamman a …