Labarai Gwamnatin Tarayya za ta fara biyan tsoffin ma’aikatan jiragen sama na Nigeria Airways Bilyan 18 kuɗaɗen sallama daga aiki da suke ta Jira Posted onSeptember 12, 2026 Gwamnatin Tarayya ta fara biyan tsoffin ma’aikatan kamfanin jiragen sama na Nigeria Airways kuɗaɗen sallama daga aiki da suka daɗe suna jiran tsammani. Ministan Kuɗi …