Kotu, Labarai JSC ta dakatar da magatakarda, tare da gargadin wani Alkali a jihar Kano Posted onDecember 4, 2025December 4, 2025 Hukumar Kula da Ma’aikatan Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dauki matakai kan wasu jami’anta bayan kammala binciken Kwamitin Karɓar Ƙorafe-ƙorafen Jama’a na Alkalanci (JPCC). …