Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Rusau

FB IMG 1787072160745
Labarai

Gwamnatin Kano, ta dakatar da wasu gine-ginen da aka yi su ba bisa ka’ida ba a jihar 

Posted onAugust 18, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da wasu gine-gine tare da rufe wasu da ta ce an gina su ba bisa ƙa’ida ba a sassa daban-daban …

IMG 233336 05826 1785969226846
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Sake Ragargaje Wani Dogon Gini A Unguwar Nasarawa GRA, Da Yake Ba Bisa Ka’ida Ba 

Posted onAugust 5, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta aiwatar da rushe wani gini mai tsawo da ke unguwar Nasarawa GRA, a kan titin AVM Mukhtar Muhammad Close, bayan mamallakin …

FB IMG 1738610339741
Labarai, Rusau

Ana fargabar harbe mutane 4, da jikkata Wasu yayin da rikici ya barke tsakanin jama’a da jami’an tsaro akan rusau a Kano

Posted onFebruary 3, 2025February 3, 2025

Ana fargabar harbe mutane hudu sun mutu a Rimin Zakara a karamar hukumar Ungogo ta jihar Kano, bayan rikici ya ɓarke tsakanin mazauna yankin jami’an …

Gwamnatin Kano, Labarai

An Rushe Shatale Talen Kofar Gidan Gwamnatin Kano

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar kano a ci gaba da rushe-rushen inda tace an gina ba bisa ka’ida ba, gwamnatin ta rushe shatale-talen dake …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ci Gaba Da Rushe Rushe A Daren Lahadi

Posted onJune 12, 2023June 12, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda Gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da rushe gine-ginen da ke cikin filin Masallacin Idi na Ƙofar Mata. Motocin Rusau …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ci Gaba Da Rushe Gine-Ginen Da Ta Ce An Yi Ba Bisa Ka’ida Ba

Posted onJune 11, 2023June 11, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta cigaba da rushe gine-ginen da akai ba bisa ka’ida ba. An rushe gine-ginen da ke filin wasa …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab