Labarai Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah ya yiwa Sani Lawan Kofar Mata Rasuwa Posted onSeptember 20, 2026 Alhaji Sani Lawan Kofar Mata, ya taka muhimmiyar rawa a siyasar jihar a lokacin mulkin Malam Ibrahim Shekarau, ya rasu. Ya kasance tsohon Darakta-Janar na …