Labarai Tsalle Ɗaya: Jami’an Hukumar DSS Sun Kama Jami’in Bogi Da Kayan Hukumarsu A Abuja Posted onAugust 20, 2026 Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta kama wani mutum, Moferewa Maiye, bisa zargin kwaikwayon jami’in hukumar da kuma amfani da kayan DSS wajen tsoratar …