Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Yajin Aiki

IMG 142619 071026 1791379588832
Labarai

DA DUMI DUMINSA: NLC TA ƘADAMAR DA YAJIN AIKI SAI BABA-TA-GANI A ABUJA

Posted onOctober 7, 2026

Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC), reshen Babban Birnin Tarayya (FCT), ta ƙaddamar da yajin aikin sai baba-ta-gani a Abuja daga yau, Laraba 7 ga Oktoba …

IMG 105458 021026 1790934904643
Labarai

NAJERIYA: ƘUNGIYAR JNPSNC TA UMARCI MA’AIKATAN GWAMNATI SU SHIGA YAJIN AIKI NA KWANAKI UKU

Posted onOctober 2, 2026October 2, 2026

NAJERIYA Ƙungiyar ta buƙaci rage farashin man fetur, amincewa da tallafin albashi da fara shirye-shiryen tattaunawa kan sabon mafi ƙarancin albashi. ABUJA, 2 GA OKTOBA, …

FB IMG 1769204861242
Kedco, Labarai

Labari Mai Dadi: Ma’aikatan KEDCO sun janye yajin Aiki bisa sharadi

Posted onJanuary 23, 2026January 23, 2026

Ƙungiyoyin ma’aikatan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano (KEDCO) sun janye yajin aikin da suka shiga bayan cimma yarjejeniya da shugabancin kamfanin. Yarjejeniyar ta samu …

FB IMG 1768047596196
Labarai, Lafiya

Kotu ta dakatar da likitoci masu neman kwarewa shiga yajin aiki

Posted onJanuary 10, 2026January 10, 2026

Kotun Kwadago ta Ƙasa da ke Abuja ta bayar da umarnin wucin-gadi da ke hana mambobin ƙungiyar likitocin masu neman kwarewa ta Najeriya (NARD) shiga …

IMG 143222 151125 1763213551939
Labarai, Lafiya

Kungiyar ma’aikatan lafiya ta ƙasa JOHESU ta tsunduma yajin aiki sai baba ta gani

Posted onNovember 15, 2025November 15, 2025

Haɗakar ƙungiyoyin ma’aikatan ɓangaren lafiya, JOHESU, ta fara yajin aikin ƙasa baki ɗaya a yau, Asabar 15 ga Nuwamba. Kungiyar ta ce gwamnati ta gaza …

FB IMG 1760283667064
ASUU, Labarai

Yanzu-Yanzu: ASUU ta sanar da fara yajin aiki daga gobe Litinin

Posted onOctober 12, 2025October 12, 2025

Shugabancin Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta umurci dukkan rassanta a fadin kasar da su fara yajin aikin gargadi na makonni biyu daga ranar …

Abuja
Ilimi, Labarai

Wata Sabuwar! Malaman firamare sun tsunduma yajin aikin sai-baba-ta-gani

Posted onSeptember 19, 2024September 19, 2024

Malaman da ke koyarwa a makarantun firamare na gwamnati a birin tarayya Abuja sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani. Alfijir Labarai ta rawaito …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab