Daga Aminu Bala Madobi
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa shi ne kawai daga cikin tsofaffin gwamnonin Najeriya da ba shi da asusun banki a kasashen waje ko kuma gida a wajen Najeriya.
Akpabio ya yi wannan ikirarin ne yayin da yake magana kan tarihin rayuwarsa da kadarorin da ya mallaka, inda ya bayyana cewa dukiyarsa ba ta kunshi asusun banki ko gidaje a kasashen waje ba.
Ya ce duk da cewa ya taba rike mukamin Gwamnan Jihar Akwa Ibom, daga baya ya zama Sanata sannan kuma Shugaban Majalisar Dattawa, bai karkatar da dukiyarsa zuwa kasashen waje ba.
Akpabio ya kuma jaddada cewa kalamansa sun samo asali ne daga yadda yake son bayyana tarihin kadarorinsa a bainar jama’a, yana mai cewa bai mallaki asusun banki na waje ko gidan zama a wata kasa ba.
📢 KU CI GABA DA BIN ALFIJIR LABARAI
Ku kasance tare da Alfijir Labarai / Alfijir News domin samun sabbin labarai, rahotanni, bincike, shirye-shirye da muhimman bayanai daga Kano, Najeriya da sauran ƙasashen duniya.
📞 TUNTUBE MU
Domin samun ƙarin bayani, turo mana da labari, haɗin gwiwa, tallace-tallace, ɗaukar nauyin shirye-shirye ko wasu buƙatu:
📱 +234 803 207 7835
📰 Kuna da labari ko wani muhimmin bayani?
Ku turo mana da labaran gaggawa, sanarwar hukumomi, jawabi, sanarwar taro da abubuwan da suka shafi al’umma domin tantancewa da yaɗawa.
🤝 KU YI HAƊIN GWIWA DA MU
Muna maraba da mutane, ƙungiyoyi, hukumomi da ‘yan kasuwa masu sha’awar:
• Haɗin gwiwar kafafen yaɗa labarai
• Tallace-tallace
• Daukar nauyin shirye-shirye
• Haɗin gwiwar kamfanoni da hukumomi
• Rahotanni na musamman da bincike
• Tallata taruka da shirye-shirye
📞 Domin tattaunawa:
+234 803 207 7835
🌐 KU BI MU A KAFAFEN SADA ZUMUNTA
🐦 X (Twitter):
“Ku bi mu a X” https://twitter.com/Musabestseller?s=09
📘 Facebook:
“Ku bi mu a Facebook” https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
🧵 Threads:
“Ku bi mu a Threads” https://www.threads.net/@alfijirlabarai
▶️ YouTube:
“Ku yi Subscibe a YouTube https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
📸 Instagram:
“Ku bi mu a Instagram” https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
📲 SHIGA GROUP WHATSAPP
Ku kasance cikin masu samun sabbin labarai, shirye-shirye, rahotanni da muhimman sanarwa kai tsaye ta WhatsApp.
👇👇
https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f?s=cl&p=a&mlu=4&ilr=4
ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES
Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce
📰 Labarai • Rahotanni • Bincike
• Shirye-shirye • Wayar da Kai
© 2026 Alfijir Labarai Media Services

📰 Labarai • Rahotanni • Bincike • Shirye-shirye • Wayar da Kai
© 2026 Alfijir Labarai Media Services