Allah ya yiwa Sardaunan Sokoto, Alhaji Abubakar Alhaji rasuwa da safen nan, a Birnin Abuja.
Za’a a sanar da lokacin jana’izar sa nan gaba kaɗan insha Allah.
Allah ya kyauta ta makwancinsa ya yafe masa kurakuransa ya baiwa zuri’a sa hakurin rashinsa.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
