Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Sardaunan Sokoto, Alhaji Abubakar Alhaji rasuwa

FB IMG 1785405062739

Allah ya yiwa Sardaunan Sokoto, Alhaji Abubakar Alhaji rasuwa da safen nan, a Birnin Abuja.

Za’a a sanar da lokacin jana’izar sa nan gaba kaɗan insha Allah.

Allah ya kyauta ta makwancinsa ya yafe masa kurakuransa ya baiwa zuri’a sa hakurin rashinsa.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *