Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Birnin Gwari dake Jihar Kaduna State Najeria a jiya
Alhamis, 06/08/2026
Farashin Kayan Gona
• Farin Wake — ₦97,000 zuwa ₦100,000
• Dawa — ₦35,000 zuwa ₦40,000
• Masara — ₦30,000 zuwa ₦31,000
• Shinkafa — ₦40,000 zuwa ₦44,000
• Jan Wake — ₦98,000 zuwa ₦100,000
• Waken Suya — ₦70,000 zuwa ₦72,000
Rahoton Kasuwa
A yau kasuwar Birnin Gwari ta ɗan yi nauyi, inda aka samu saukar farashin wasu kayan amfanin gona, yayin da wasu kuma suka ci gaba da kasancewa a daidai farashinsu.
Farashin na iya sauyawa gwargwadon inganci, nauyin kaya da kuma yanayin kasuwa.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
