Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Karamar Hukumar Makarfi LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya jiya Laraba 05/08/2026
Hatsi
⢠Masara ā ā¦28,000 zuwa ā¦30,000
⢠Masara Ja ā ā¦32,000 zuwa ā¦35,000
⢠Dawa ā ā¦31,000 zuwa ā¦33,000
⢠Dawa Fara ā ā¦32,000 zuwa ā¦34,000
⢠Dauro ā ā¦48,000 zuwa ā¦52,000
⢠Gero ā ā¦45,000 zuwa ā¦48,000
Wake
⢠Wake Fari Manya ā ā¦112,000 zuwa ā¦115,000
⢠Wake Fari Ęanana ā ā¦105,000 zuwa ā¦110,000
⢠Jan Wake Manyan Kwayoyi ā ā¦105,000 zuwa ā¦110,000
Shinkafa
⢠Shinkafa 2BC ā ā¦38,000 zuwa ā¦41,000
⢠Shinkafa Ƴar Yarima ā ā¦38,000 zuwa ā¦41,000
Barkono
⢠Barkono Kimba ā ā¦28,000 zuwa ā¦40,000
⢠Barkono Ęaurin Lagos ā ā¦45,000 zuwa ā¦50,000
⢠Barkono Ęan Zagade ā ā¦20,000 zuwa ā¦30,000
⢠Barkono Kimba Tsoho ā ā¦15,000 zuwa ā¦20,000
Albasa
⢠Mai Kwara (Tsohuwa) ā ā¦85,000 zuwa ā¦90,000
⢠Yaska (Tsohuwa) ā ā¦75,000 zuwa ā¦85,000
⢠Albasa Sabuwa ā ā¦55,000 zuwa ā¦75,000
Kayan Miya
⢠Busasshen Tumatir (KauÉa) ā ā¦120,000 zuwa ā¦160,000
⢠Tattasai ā ā¦130,000 zuwa ā¦200,000
⢠Shambo ā ā¦95,000 zuwa ā¦120,000
Farashin na iya sauyawa gwargwadon inganci da cikon kaya.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan š
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group šš
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
