Ziyarar neman shawara Da Sanya albarka…
Kwamitin yaki da tu’ammali da miyagun kwayoyi na jihar Kano karkashin Barista Muhyi Magaji Rimin gado, ya kai ziyarar neman shawara Da sanya albarka ga shehin Malami sheikh Umar Sani Fagge a gidan sa.
Yayin ziyarar an tattauna muhimman batutuwa tare da karbar shawarwari da neman tabarraki kan yadda kwamitin zai kara samun nasarar gabatar da aikin sa.
Shugaban kwamitin Barr Muhyi Magaji Rimin Gado na kara bayyana cewar kofar kwamitin a bude take ga al’ummar jihar Kano domin samun nasarar magance yaduwar miyagun kwayoyi a jihar Kano.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
