Ademola Adeleke Na Jam’iyyar Accord Party Ya Sake Lashe Zaben Gwamnan Osun

IMG 120245 16826 1786878190039

Hukumar zabe ta Najeriya INEC ta ayyana Ademola Adeleke na jam’iyyar Accord Party a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jihar Osun da aka gudanar ranar Asabar.

Adeleke ya samu nasarar lashe wa’adi na biyu ne bayan da ya doke babban abokin hamayyarsa, Bola Oyebamiji na jam’iyyar APC.

Jami’in tattara sakamakon zaben, Joshua Ogunwole, ne ya sanar da sakamakon a cibiyar tattara sakamakon zaben INEC da ke Osogbo a safiyar Lahadi.

A cewarsa, Adeleke ya samu kuri’u 511,067,
Oyebamiji na APC ya zo na biyu da kuri’u 444,815.
Najeem Salaam na jam’iyyar ADC kuma ya zo na uku da kuri’u 17,180.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *