PCACC KANO: SAIDU YAHAYA YA MIƘA TAKARDAR MURABUS

IMG 122920 16926 1789558172635

Shugaban Hukumar Karɓar Korafe-korafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC), Saidu Yahaya, ya reportedly ajiye muƙaminsa, kamar yadda wasu rahotanni suka bayyana.

 

Rahotannin sun ce Saidu Yahaya ya miƙa takardar murabus ɗinsa ne a daidai lokacin da ake samun sauye-sauyen siyasa a jihar Kano.

 

Sai dai har zuwa lokacin wallafa wannan rahoto, ba a samu wata sanarwa kai tsaye daga Saidu Yahaya ko Hukumar PCACC da ta tabbatar da murabus ɗin da kuma dalilinsa ba.

 

Saidu Yahaya ya karɓi shugabancin PCACC a watan Agusta 2025, bayan amincewar Majalisar Dokokin Jihar Kano. Kafin nadinsa, ya yi aiki na sama da shekaru 18 a Hukumar ICPC, inda ya gudanar da ayyuka da suka shafi binciken cin hanci da rashawa da kuma bibiyar ayyukan gwamnati.

 

A lokacin da yake jagorantar PCACC, hukumar ta gudanar da ayyuka daban-daban, ciki har da dawo da wasu kadarorin gwamnati da kuma binciken zargin sayar da takardun ɗaukar aiki na bogi.

 

Idan hukumomi suka tabbatar da murabus ɗin, za a jira sanarwar mataki na gaba kan shugabancin PCACC da wanda zai maye gurbin Saidu Yahaya.

 

ALFIJIR LABARAI

Accurate • Timely • Trusted

 

📢 KU CI GABA DA BIN ALFIJIR LABARAI

 

Ku kasance tare da Alfijir Labarai / Alfijir News domin samun sabbin labarai, rahotanni, bincike, shirye-shirye da muhimman bayanai daga Kano, Najeriya da sauran ƙasashen duniya.

 

📞 TUNTUBE MU

 

Domin samun ƙarin bayani, turo mana da labari, haɗin gwiwa, tallace-tallace, ɗaukar nauyin shirye-shirye ko wasu buƙatu:

 

📱 +234 803 207 7835

 

📰 Kuna da labari ko wani muhimmin bayani?

Ku turo mana da labaran gaggawa, sanarwar hukumomi, jawabi, sanarwar taro da abubuwan da suka shafi al’umma domin tantancewa da yaɗawa.

 

🤝 KU YI HAƊIN GWIWA DA MU

 

Muna maraba da mutane, ƙungiyoyi, hukumomi da ‘yan kasuwa masu sha’awar:

 

• Haɗin gwiwar kafafen yaɗa labarai

• Tallace-tallace

• Daukar nauyin shirye-shirye

• Haɗin gwiwar kamfanoni da hukumomi

• Rahotanni na musamman da bincike

• Tallata taruka da shirye-shirye

 

📞 Domin tattaunawa:

+234 803 207 7835

 

🌐 KU BI MU A KAFAFEN SADA ZUMUNTA

 

🐦 X (Twitter):

 

“Ku bi mu a X” https://twitter.com/Musabestseller?s=09

 

📘 Facebook:

 

“Ku bi mu a Facebook” https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

 

🧵 Threads:

 

“Ku bi mu a Threads” https://www.threads.net/@alfijirlabarai

 

▶️ YouTube:

 

“Ku yi Subscibe a YouTube https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

 

📸 Instagram:

 

“Ku bi mu a Instagram” https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

 

📲 SHIGA GROUP WHATSAPP

 

Ku kasance cikin masu samun sabbin labarai, shirye-shirye, rahotanni da muhimman sanarwa kai tsaye ta WhatsApp.

 

👇👇

https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f?s=cl&p=a&mlu=4&ilr=4

 

ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES

 

Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce

 

📰 Labarai • Rahotanni •

Bincike • Shirye-shirye • Wayar da Kai

 

© 2026 Alfijir Labarai Media Services

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *