Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kano

FB IMG 1788369346712
Labarai

Tsaro: Rundunar Yan Sandan Kano Sun Shirya Daruruwan Jami’anta Zuwa Iyakokin Kano 

Posted onSeptember 2, 2026

Rundunar ’yansandan Jihar Kano ta tura jami’ai 250 da suka kammala horo zuwa kananan hukumomin da ke kan iyakokin jihar, domin karfafa tsaro da inganta …

IMG 094452 02926 1788338706651
Labarai

Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice, Ya Taya Gwamnan Kano Da Al’umma Bikin Murnar Maulidi Annabi SAW

Posted onSeptember 2, 2026

Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice dake Kano Auwal Lawal Muhammad (Dan Malikin Garo) ya taya gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf da al’ummar jihar …

IMG 132910 01926 1788265763305
Labarai

Kamfanin Ruwa Na Korbit Table Water Na Taya Al’umma Murnar Maulidin Annabi Da Addu’ar Zaman lafiya 

Posted onSeptember 1, 2026

Shugaban kamfanin Korbit water Alhaji Garba Ahmed Ibrahim ya taya al’ummar Musulmi murnar Maulidin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama. Garba ya kara da cewar wannan lokaci …

FB IMG 1788198105120
Labarai

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Malam Muktari Usman Maidu Na Hukumar Hisba Rasuwa

Posted onAugust 31, 2026

Allah ya yiwa Malam Muktari Usman Maidu mataimakin shugaban wayar da kai na hukumar Hisbah ta Kano Rasuwa a yau Litinin da yammaci.   Zaayi …

IMG 20260828 WA0407
Labarai

Kimiyya: Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano Ya Fara Dashen Ɗan Tayi Ga Ma’aurata

Posted onAugust 28, 2026August 28, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano Teaching Hospital ya sanar da fara gudanar da aikin dashen ɗan tayi (IVF) ga ma’aurata …

IMG 151227 27826 1787839962880
Labarai

Rundunar Anti-Phone Snatching Force ta cafke wani dan jihar Katsina kan zargin sayar da ƙwayoyi a Kano

Posted onAugust 27, 2026

Rundunar tsaro da ke yaƙi da faɗan daba da ƙwacen waya da kuma daƙile ta’ammali da kayan maye, ta Anti Illicit Drugs and Phone Snatching …

IMG 202658 26826 1787772445906
Labarai

Shekaru 80: ‎Gwamnatin Kano Za Ta Sabunta Gidan Radiyon Jihar Cibiyar Horar da Ma’aikatan Kafafen Yaɗa Labarai

Posted onAugust 26, 2026

‎Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana aniyarta ta sauya tsarin Gidan Rediyon Jihar Kano (Radio Kano) zuwa wata cibiya ta musamman da za ta riƙa horas …

IMG 103727 25826 1787650660078
Labarai

Alfijir Labarai Na Gayyatarku Taron Kungiyar Dogaro Da Kai Charitable Foundation Na Cika 3 Da Fara Ayyukan Alheri

Posted onAugust 25, 2026August 25, 2026

Kungiyar Dogaro Da Kai Charitable Foundation na farin cikin Gayyatarku Taron murnar Cika 3 da Fara ayyukan alheri a faɗin jihar Kano Kasance tare da …

FB IMG 1787560404457
Labarai

Haƙƙin Ƴan Jarida Ne Su Dinga Bayyana Ayyukan Da Gwamna Yusuf Ke Shimfidawa A Kano – Muhammad Garba

Posted onAugust 24, 2026August 24, 2026

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na jihar Kano kuma  shugaban ma’aikata na tsohon shugaban jam’iyyar APC a Najeriya Mallam Muhammad Garba ya bayyana cewa jihar Kano …

IMG 174014 22826 1787416827659
Labarai

Rimin Zakara: Mutane 80, Ne Suka Je DSS Domin a Tantancesu Cikin 500 Da Suka Nemi Diyya – Gwamnatin Kano 

Posted onAugust 22, 2026

Fiye da mutane 500 ne suka kai koke-kokensu Ma’aikatar Ƙasa da Tsare-tsaren Gine-gine ta Jihar Kano domin tantance ikirarin mallakar filayen da ake takaddama a …

FB IMG 1787327635925
Labarai

Inna lillahi Wainna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Alhaji Hamza Usman Darma rasuwa, za’ayi Jana’izarsa yanzu

Posted onAugust 21, 2026

Inna lillahi Wainna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Alhaji Hamza Usman Darma rasuwa a yau juma’a za’ayi Jana’izarsa Yanzu Jana’iza 5:30 a masallacin Bulama a …

FB IMG 1778588658214
Labarai

Gwamnatin Kano ta gargadi masu yin karin ruwa da ƙarin jini a Chemists na faɗin jihar.

Posted onAugust 18, 2026August 18, 2026

Hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu ta Jihar Kano (PHIMA) ce ta bayar da umarnin, inda ta ce shagunan sayar da magunguna ba …

IMG 084519 15826 1786779933312
Labarai

Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Kai Ziyarar Ba Zata Asibitin Kwararru Na Best Choice Dake Kano 

Posted onAugust 15, 2026August 15, 2026

Gwamna Alh Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar dubiya ne da kuma ganin yadda su kansu ma’aikatan asibitin suke kulawa da lafiyar al’ummar jihar Kano. …

IMG 142427 12826 1786541082068
Labarai

Kwamared Ɗahiru Maihula ya ƙudiri aniyar zama kakakin ƙungiyar matasan Nijeriya Reshen Jihar Kano YAN

Posted onAugust 12, 2026

Yayin da zaɓen ƙungiyar matasan Nijeriya ta “Youth Assembly of Nigeria” (YAN) reshen jihar Kano ke cigaba da ƙaratowa, Kwamared Muhammad Ɗahiru Muhammad Maihula ya …

IMG 20260811 WA0721
Labarai

Shugaban Ƙaramar Hukumar Kabo ya sauke Sakataren Mulki da nadaddun Kansiloli huɗu

Posted onAugust 11, 2026

Shugaban Ƙaramar Hukumar Kabo Hon. Lawan Najume Kabo ya sauke Sakataren Mulki na Karamar Hukumar da nadaddun Kansiloli huɗu, Saboda Shiga Ƙungiyar Tallata Shugaba Tinubu …

IMG 165605 07826 1786118172178
Labarai

Gwamna Yusuf ya jagoranci daurin auren ƴan gata na zawarawa da ’yan mata 1,500 a Kano

Posted onAugust 7, 2026

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci daurin auren gata na zawarawa da ’yan mata 1,500, ƙarƙashin shirin gwamnatin jihar da Hukumar Hisbah …

IMG 233336 05826 1785969226846
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Sake Ragargaje Wani Dogon Gini A Unguwar Nasarawa GRA, Da Yake Ba Bisa Ka’ida Ba 

Posted onAugust 5, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta aiwatar da rushe wani gini mai tsawo da ke unguwar Nasarawa GRA, a kan titin AVM Mukhtar Muhammad Close, bayan mamallakin …

IMG 012429 05826 1785889479335
Labarai

Gwamnatin Kano Tare Da Hadin Gwiwar Yan Sanda Sun Kama Wani Likitan Bogi Ya Tara Mutane Da Sunan Rabon Magunguna Marasa Inganci A Panshekara

Posted onAugust 5, 2026

Gwamnatin Kano Ta Kama Wani Likitan Bogi Wanda Ya tara daruruwan mutane a Sunan rrabon magunguna Marasa Inganci kuma yana karbe musu yan kudaden su …

IMG 140204 04826 1785848556241
Labarai

Wata Sabuwa: Majalisar dokokin Kano ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Rogo, Bagwai da kuma Bebeji

Posted onAugust 4, 2026

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Rogo, Bagwai da kuma Bebeji na tsawon watanni uku. Sakataren yaɗa labarai na majalisar dokokin …

PXL 20260803 115504573
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana duk wata hada-hadar kasa a ciki da wajan kadarorinta wanda ya hada da makarantu, da Asibitoci da sauransu

Posted onAugust 3, 2026

Gwamnatin jihar Kano ta haramta duk wata hada-hadar filaye a ciki da wajen kadarorinta, ciki har da makarantu, asibitoci da sauran wuraren gwamnati, domin kare …

Posts pagination

1 2 3 … 44 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab