Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kano

IMG 233336 05826 1785969226846
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Sake Ragargaje Wani Dogon Gini A Unguwar Nasarawa GRA, Da Yake Ba Bisa Ka’ida Ba 

Posted onAugust 5, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta aiwatar da rushe wani gini mai tsawo da ke unguwar Nasarawa GRA, a kan titin AVM Mukhtar Muhammad Close, bayan mamallakin …

IMG 012429 05826 1785889479335
Labarai

Gwamnatin Kano Tare Da Hadin Gwiwar Yan Sanda Sun Kama Wani Likitan Bogi Ya Tara Mutane Da Sunan Rabon Magunguna Marasa Inganci A Panshekara

Posted onAugust 5, 2026

Gwamnatin Kano Ta Kama Wani Likitan Bogi Wanda Ya tara daruruwan mutane a Sunan rrabon magunguna Marasa Inganci kuma yana karbe musu yan kudaden su …

IMG 140204 04826 1785848556241
Labarai

Wata Sabuwa: Majalisar dokokin Kano ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Rogo, Bagwai da kuma Bebeji

Posted onAugust 4, 2026

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Rogo, Bagwai da kuma Bebeji na tsawon watanni uku. Sakataren yaɗa labarai na majalisar dokokin …

PXL 20260803 115504573
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana duk wata hada-hadar kasa a ciki da wajan kadarorinta wanda ya hada da makarantu, da Asibitoci da sauransu

Posted onAugust 3, 2026

Gwamnatin jihar Kano ta haramta duk wata hada-hadar filaye a ciki da wajen kadarorinta, ciki har da makarantu, asibitoci da sauran wuraren gwamnati, domin kare …

IMG 204705 02826 1785700032188
Labarai

Burinmu shi ne gina Kano mai tsari, mai tsafta, mai aminci da ci gaban al’ummarta

Posted onAugust 2, 2026August 2, 2026

“Ina tabbatar muku da cewa Gwamnatin Kano ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajan kawo karshen wannan ta’asa ta awon igiya” Gwamnan na …

FB IMG 1765809781140
Labarai

Yan sanda sun kama mutum 10, da ceto yaro da aka sace a Unguwar Rimin Kebe Kano 

Posted onJuly 31, 2026July 31, 2026

Rundunar yan sandan jihar Kano ta ceto wani yaro mai shekaru tara, mai suna Ubaiyu Muhammad Sammani, da aka sace a unguwar Rimin Kebbe, tare …

FB IMG 1760790928482
Kotu, Labarai

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Amaryar da ta Kashe Mijinta Kwanaki Tara da Aurensu A kano

Posted onJuly 31, 2026July 31, 2026

Babbar Kotun Jihar Kano, karkashin jagorancin Mai Shari’a Maryam Ahmed Sabo, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Saudat Jibrin Farawa bayan ta same …

IMG 151140 22925 1758550322304
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta kama wasu dillalan bogi da ake zargi sayar da filayen gwamnati ba bisa ka’ida ba

Posted onJuly 30, 2026July 30, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane da ake zargi da sayar da filayen gwamnati ba bisa ƙa’ida ba, tare da jaddada cewa …

FB IMG 1778588658214
Labarai, Lafiya

Da Dumi Duminsa: Gwamnatin Kano ta bada umarnin Rufe Wasu asibitoci

Posted onJuly 30, 2026July 30, 2026

Gwamnatin jihar Kano ta karkashin ma’aikatar lafiya, ta umarci hukumar kula da asibitoci masu zaman kansu PHIMA, da ta kulle dukkan wani asibitin kudi da …

IMG 212250 29726 1785356592543
Kano, Zaɓe

Kungiyar ‘Yan Jaridu Ta Yanar Gizo Ta Horar  Da Mambobinta Kan Ɗaukar Rahoton Zabe A Kano

Posted onJuly 29, 2026July 29, 2026

Kungiyar ’Yan Jaridar Yanar Gizo a Kano, tare da haɗin gwiwar Gidauniyar Aminu Magashi Garba, ta shirya taron horaswa na yini guda domin ƙarfafa ƙwarewar …

FB IMG 1785327306038
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya ta amince da kashe Biliyan 46 domin gyaran titin jirgin sama na Malam Aminu Kano

Posted onJuly 29, 2026July 29, 2026

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta amince da ware Naira biliyan 46 domin gyara manyan hanyoyin sauka da tashin jiragen sama (runways) na Mallam Aminu Kano International …

IMG 191835 28726 1785262721738
Kano, Labarai

Gargadi Ga Yan Siyasa Akan Tsoma Baki Yayin Da Muka Kama Ƴan Daba Ko Yan Kwaya — Muhyi

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026

Shugaban Kwamitin Haɗin Gwiwa na Jihar Kano kan Yaƙi da Shan Miyagun Ƙwayoyi da Safarar Haramtattun Ƙwayoyi, Muhuyi Magaji Rimin-Gado, ya yi kira ga ’yan …

IMG 000802 28726 1785193699107
Kano, Labarai

Tirka-Tirka! Wata Budurwa Ta Yanke Mazakutar Saurayinta Yayin Da Yake Barci A Kano

Posted onJuly 28, 2026July 28, 2026

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wata matashiya mai shekaru 25 da ake zargi da yanke mazakutar saurayinta a wani otal da ke unguwar …

IMG 080145 27726 1785135727201
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Kama Tare da Dakatar da Masu Kokarin Rushe Tsohuwar Gadar Watari A Jihar

Posted onJuly 27, 2026July 27, 2026

Gadar dai ta shafe fiye da shekaru hamsin al’ummar yankin da makiyaya na amfanar ta, yayin tsallaka babban titin domin kauce wa faruwar hatsari. Daukar …

IMG 121335 26726 1785064422769
Kano, Labarai

Kungiyar Wazobia Ta Karrama Sheikh Ibrahim Khalil Da Lambobin Conflict Management Campion da Global Peace Ambassador Award

Posted onJuly 26, 2026July 26, 2026

…Wajibi a cusawa yan Najeriya son kasarsu domin da yawa basu san alherinta da amfanita ba… Malam Ibrahim Khalil ya bayyana haka yayin wata karramawa …

IMG 20260725 WA1951
Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano ya lashe babbar Kyautar Jagoranci ta ƙasa da ƙasa wajen sauya fasalin ilimi a jihar daga London

Posted onJuly 25, 2026July 25, 2026

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya samu babbar Kyautar Jagoranci ta Ƙasa da Ƙasa a Fannin Ilimi da Inganta Karatu (International Literacy and Learning …

IMG 20260723 WA1018
Kotu, Labarai

Grand Kadi Ya Amince Da Samar Da Tsarin Tabbatar Da Sulhun Hukunar Shari’a a Commission Ta Jihar Kano A Matsayin Hukunci

Posted onJuly 24, 2026July 24, 2026

Honourable Grand Kadi na Shari’a Court of Appeal, Kano State, Dr. Tijjani Yusuf Yakasai, ya amince da samar da tsarin da zai bai wa kotuna …

FB IMG 1778588658214
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya sanya hannu kan dokar gaggawa ta hana daba da shaye-shaye a jihar

Posted onJuly 22, 2026July 22, 2026

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da kwamitin haɗin gwiwa na hukumomi da dama domin yaƙi da shan miyagun ƙwayoyi tare da sanya …

IMG 171016 20726 1784563830850
Kotu, Labarai

Wata Sabuwa! Darakta a Hukumar Shari’a Ya yi Karar JSC Yana Neman Diyyar Miliyan 100 Kan Yi Masa Ritayar Dole

Posted onJuly 20, 2026July 20, 2026

Muzambilu Ado, Darakta mai rikon mukamin Sashen Hulda da ‘Yan Jaridu da Kididdiga a Kotun Daukaka Kara ta Shari’a ta Jihar Kano, ya shigar da …

IMG 20260603 WA0852
Kano, Labarai

Biki Buduri Burede! Ƙungiyar Amintattun Juna Humanitarian Forum Na Gayyatarku Bikin Cikarta Shekaru 7

Posted onJune 4, 2026June 4, 2026

Ƙungiyar Amintattun Juna Humanitarian Forum Na Gayyatarku Gagarumin Bikin Cikarta Shekaru 7 da kafuwa, kamar yadda aka saba a duk shekara Ƙungiyar dake da ofishinta …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 … 44 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab