RAHOTON FARASHIN KAYAN GONA A KASUWAR KAFUR, JIHAR KATSINA

IMG 175438 091126 1794243288507

DAGA: AUWAL TUHAMI ZAREWA

Ga yadda farashin kayan abinci da sauran kayan amfanin gona ke gudana a Kasuwar Kafur, Jihar Katsina, kamar yadda aka tattara bayanai a ranar Lahadi, 8 ga Nuwamba, 2026.

FARASHIN MASARA

1. Tsohuwar Masara — Babu.
2. Sabuwar Farar Masara (Buhu 100kg) — ₦42,000–₦44,000, gwargwadon bushewarta.
3. Tsohuwar Jan Masara — Babu.
4. Sabuwar Jan Masara — ₦42,000–₦43,000.

FARASHIN DAWA

5. Dawa Kaura (Buhu 100kg) — ₦40,000.
6. Sabuwar Dawa Kaura — ₦40,000.

FARASHIN WAKE

7. Sabon Farin Wake Jimbo — ₦88,000.
8. Sabon Farin Wake Ɗan Arewa (Buhu Jumbo) — ₦69,000–₦70,000.

FARASHIN WAKEN SOYA

9. Sabon Waken Soya — ₦55,000–₦55,500.

FARASHIN GERO DA DAURO

10. Dauro (Buhu 100kg) — ₦48,000–₦50,000.
11. Sabon Gero (Buhu 100kg) — ₦44,000–₦45,000.

FARASHIN SHINKAFA

12. Shinkafa Mai Bawo — ₦34,000–₦35,000.
13. Shinkafa Tsaba ta Dafawa — ₦90,000–₦95,000.
14. Shinkafar Tuwo (Buhu 100kg) — ₦110,000.

FARASHIN GYADA

15. Gyada Mai Zabuwa (Babban Buhu) — ₦135,000.
16. Gyada Mai Bawo (Buhu 100kg) — ₦26,000.

FARASHIN BARKONO

17. Barkono Ɗan Zagade Sabo Mai Cover — ₦40,000–₦42,000.
18. Barkono Ɗan Zagade Sabo Mai Kan Leda — ₦48,000–₦50,000.
19. Barkono Kimba Sabo Mai Kan Leda — ₦58,000–₦60,000.
20. Barkono Kimba Sabo Mai Cover — ₦50,000–₦53,000.
21. Barkono Kimba Mai Lema — ₦50,000.

SAURAN KAYAN GONA

22. Rake Dami — ₦7,500–₦10,000.
23. Dankali (Babban Buhu) — ₦18,000–₦20,000.
24. Ridi (Buhu 100kg) — ₦120,000.
25. Rogo Ɗan Wake (Babban Buhu) — ₦28,000.
26. Garin Kwaki — ₦30,000.
27. Goriba Sabo — ₦9,000.
28. Jan Alkama — ₦55,000.
29. Farin Alkama — ₦100,000.
30. Kalwa (Buhu 100kg) — ₦80,000.

FARASHIN KAYAN MIYA

31. Kabeji (Buhu Mai Tulluwa) — ₦25,000.
32. Albasa Mai Lawashi (Ɗauri) — ₦20,000.
33. Albasa Manya Mara Lawashi (Buhu) — ₦190,000.
34. Albasa Ƙanana (Buhu) — ₦150,000.
35. Tattasai Danye (Buhu 100kg) — ₦24,000–₦25,000.
36. Attarugu Danye (Buhu 100kg) — ₦40,000–₦43,000.
37. Ɗan Shambo Danye (Buhu) — ₦38,000–₦40,000.
38. Tumatir Ƴar Cilliga — ₦4,000–₦5,000.

FARASHIN MAI

39. Farin Mai na Girki (Fasta) — ₦55,000.
40. Manja (Fasta) — ₦45,000.

ABIN LURA

Farashin kayan amfanin gona da kayan abinci na iya bambanta gwargwadon nau’in kaya, inganci, girma, bushewa, ma’aunin awo da kuma yanayin ciniki tsakanin mai saye da mai sayarwa.

Haka kuma, an bayyana wasu kayayyaki da cewa babu su a kasuwa a lokacin tattara bayanan.

—

📢 KU BI ALFIJIR LABARAI

Ku kasance tare da Alfijir Labarai / Alfijir News domin samun sahihan labarai, rahotanni, bincike da muhimman bayanai daga Kano, Najeriya da duniya.

📩 TUNTUƁA DA HAƊIN GWIWA

Kira/WhatsApp: +234 803 207 7835

🌐 KAFAFEFENMU

X: https://twitter.com/Musabestseller?s=09

Facebook: https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

Threads: https://www.threads.net/@alfijirlabarai

YouTube: https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

Instagram: https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

📲 WhatsApp Group:
https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f

ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES

Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce

© 2026 Alfijir Labarai Media Services

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *