Muna sanar da yan’ uwa idan Allah ya kaimu gobe da yamma za’a yiwa marigayi Kanal Daudu Sulaiman salatul Ga’if a masallacin Galadanchi na cikin gari bayan idar da sallar la’asar,i in Allah ya kaimu.
Sakamakon rasa jirgin da za a dawo dashi gida, yan uwa suka yanke shawarar yin jana’izarsa a can Ζasar Cairo
Allah ubangiji yayi masa rahma ya bamu hakurin rashin Sarkin Zumunci ameen ameen.
Sanarwar daga iyalan Marigayin suka turowa Alfijir Labarai
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan π
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group ππ
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
