Alfijr ta rawaito Ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola, wanda ya bayyana hakan a madadin gwamnatin tarayya, yana taya daukacin al’ummar Musulmi na gida …
Category: Gwamnatin Nijeriya
Alfijr ta rawaito Kungiyoyin Ilimi Biyu Bayan Tsangwama da Tattaunawa, wanda ba a samu sakamako mai kyau ba, Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya, a ranar …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da karrama tsohon sufeto Janar na ‘yan sanda Mohammed Abubakar Adamu na kasa. Alfijr Labarai Kwafin …
. Alfijr ta rawaito Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabinsa na karshe a ranar da Najeriya ke cika shekara 62 da samun ƴancin …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 3 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin bikin cikar kasar shekaru 62 da samun …
Alfijr ta rawaito gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa ta na shirin yin wata doka da za ta hana cin ganda a faɗin ƙasar. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito, Ministan cikin gida, Mista Rauf Aregbesola a ranar Litinin, ya duba aikin gina wani katafaren tsare-tsare na zamani 3,000 a Karshi, babban …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Dijital, Farfesa Isa Pantami a ranar Juma’a, ya ce an samu kura-kurai a tsarin …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta ayyana tashar jiragen ruwa ta Dala a jihar Kano a matsayin tashar ta asali da kuma manufa, …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya da kamfanin intanet na duniya, Google, na hada kai don dakile badalar da ake yi, da irin su YouTube, da …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani sabon tsari a cikin wani sabon salo na kawar da amfani da kananzir a …
Alfijr Alfijr ta rawaito Lai Mohammed ministan watsa labarai da al’adu na Nijeriya ya buƙaci shafin Facebook da sauran shafukan sada zumunta da su daina …
Alfijr Alfijr ta rawaito Lai Mohammed ministan watsa labarai da al’adu na Nijeriya ya buƙaci shafin Facebook da sauran shafukan sada zumunta da su daina …
