Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

FB IMG 1712605809201
Labarai

Da Dumi Daminsa:Ta Tabbata Azumi Talatin 30 A Najeriya Ma

Posted onApril 8, 2024April 8, 2024

Kwamitin duban wata na fadar mai martaba Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III ya ce ba a samu ganin jinjirin watan Shawwal ba a yau …

Screenshot 20240408 193521 Chrome
Labarai, Siyasa

Ana Wata! An tsige mataimakin gwamnan jihar Edo

Posted onApril 8, 2024April 8, 2024

Majalisar dokokin jihar Edo ta tsige mataimakin gwamnan jihar, Philip Shaibu. Alfijir labarai ta rawaito Ƴan majalisar sun tsige Shaibu, wanda ke fafatawa da Gwamna …

FB IMG 1712515933361
Labarai, Saudiyya

Kasar Saudiyya Ta Tabbatar Da Rashin Ganin Jinjirin Watan Shawwal A Kasar

Posted onApril 8, 2024April 8, 2024

Hukumar Kula da Ganin Wata ta ƙasar Saudiyya, ta sanar da cewa ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a ƙasar. Hakan na nufin za …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Ta Sake Faruwa! Kudaden Waje Sun kara Rugurgurewa A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau Litinin

Posted onApril 8, 2024April 8, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1150 …

Screenshot 20240312 221118 com.facebook.katana edit 2751549873537
Hukumar Hisba, Labarai

Hukumar Hisbah Ta Fitar Da Kaidoji Ga Masu Gidajen Wasanni Da Za Su Kiyaye A Lokutan Bukukuwan Sallah A Kano

Posted onApril 8, 2024April 8, 2024

Hukumar Hisbah Ta Fitar Da Kaidoji Ga Masu Gidajen Wasanni Da Za Su Kiyaye A Lokutan Bukukuwan Sallah A Kano 1 Ba’a Yarda Da Shigar …

Screenshot 20240408 123231 Facebook
EFCC, Labarai

Kotu Ta Baiwa EFCC Umurnin Cigaba Da Tsare Emefiele

Posted onApril 8, 2024April 8, 2024

Babbar kotu a Ikeja da ke jihar Legas ta bayar da umarnin ci gaba da tsare tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele. Za a …

FB IMG 1710375660100
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranakun Hutun Ƙaramar Sallah a bana

Posted onApril 8, 2024April 8, 2024

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Talata da Laraba mai zuwa a matsayin ranakun hutu domin gudanar da bukukuwan Sallah karama. Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi …

FB IMG 1709915862508
Labarai

Fadar Sarkin Musulmi ta ce a fara duban watan sallah daga ranar Litinin

Posted onApril 7, 2024April 7, 2024

Kwamitin ganin wata na Fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya buƙaci al’ummar Musulmin ƙasar su fara duban watan Shawwal a ranar Litinin, …

IMG 20240202 194808
Ganduje, Labarai

Fallasa! Takardun kotu sun baiyana yadda Ganduje ya sayar da kamfanin sarrafa auduga ga ƴaƴansa

Posted onApril 7, 2024April 7, 2024

Wasu takardun kotu sun nuna cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya sayar da wani kamfanin sarrafa auduga mallakin jihar Kano, dake unguwar …

Screenshot 20240407 185420 Chrome
Labarai, Mutuwa

Ibtila’i! Dan majalisar dokokin jihar Kano ya rasu

Posted onApril 7, 2024April 7, 2024

Dan majalisar dokokin jihar Kano, Alhaji Halilu Ibrahim Kundila ya rasu. Kundila, wanda shi ne dan majalisa mai wakiltar ƙananan hukumomin Shanono/Bagwai, ya rasu a …

FB IMG 1712509894857
Gwamnatin Kano, Labarai

Wata Sabuwa! Gwamnatin Kano zata sake bin diddigin fefen bidiyon Dalar Ganduje

Posted onApril 7, 2024April 7, 2024

Gwamnatin jihar Kano zata sake bin diddigin fefen bidiyon Dala wanda aka fitar a 2018 har zuwa gaban EFCC. Hakan na kunshe a cikin wata …

FB IMG 1712351450735
Jigawa, Labarai

Handama Gwamnatin jigawa ta dakatar da kwamishina a jihar

Posted onApril 5, 2024April 5, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya dakatar da kwamishinan kasuwanci na jihar, Alhaji Aminu Kanta, bisa zargin karkatar da wasu …

FB IMG 1709039529428
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau Juma’a

Posted onApril 5, 2024April 5, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1227 …

FB IMG 1692054848224
Ganduje, Labarai

Tirka-Tirka! Shugaban APC Na Kasa Ganduje ya caccaki Gwamna Abba Kabir

Posted onApril 5, 2024April 5, 2024

Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Shugaban Jam’iyyar APC mai mulki, Abdullahi Umar Ganduje ya yi zargin cewa Gwamna Abba Yusuf na Jihar Kano yana amfani …

IMG 20240405 150453
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Wata Sabuwa! ATWAP Ta Bayyana Karin Farashin Ruwan Roba

Posted onApril 5, 2024April 5, 2024

Kungiyar masu samar da ruwan roba ta ƙasa, ATWAP reshen Ogun, ta koka kan karin kashi 300 na kudin wutar lantarki da hukumar kula da …

FB IMG 1693222967061
Arewa, Labarai

Dattawan Arewa Sun Yiwa Shugaba Tinubu Martani Kan Wutar Lantarki

Posted onApril 5, 2024April 5, 2024

Dattawan Arewa ga Tinubu: Ƴan Nijeriya ba za su iya biyan Naira miliyan 1,971,000 kuɗin wuta a shekara ba Alfijir labarai ta rawaito kungiyar Dattawan …

FB IMG 1712271877089
Kannywood, Labarai

Shugaban Ƙasar Nijeriya Ya Nada Jaruma Rahama Sadau Mukami

Posted onApril 5, 2024April 5, 2024

Rahama Sadau za ta yi aiki ciki ne a kwamitin kula da sashen sanya hannun jari a dandalin kirkira na zamani wato Investment in Digital …

Screenshot 20240404 190927 Facebook
Gwamnatin Kano, Labarai

Wata Sabuwa: Gwamnatin Kano Ta Maka Ganduje, Matarsa, da Wasu Mutane 6 a Kotu

Posted onApril 4, 2024April 4, 2024

Gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje, matarsa Hafsat Umar, Umar Abdullahi Umar da wasu mutane biyar a gaban kotu …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau Alhamis

Posted onApril 4, 2024April 4, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1235/ …

FB IMG 1712238970919
Kotu, Labarai

An Dakatar da Muhyi Magaji Daga Shugabancin Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa Ta jihar Kano

Posted onApril 4, 2024April 4, 2024

Kotun Da’ar ma’aikata ta dakatar da Muhyi Magaji daga shugabancin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Alfijir labarai ta rawaito Kotun …

Posts pagination

‹ 1 … 136 137 138 139 140 … 347 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab